Skip to content
Home » Yadda ake installing din application na android a computer yayi lafiya lau

Yadda ake installing din application na android a computer yayi lafiya lau

Hausawa Site ta yi post din nan na yadda ake installing din android apps a computer

Yadda ake installing din application na android a computer yayi lafiya lau

      yadda ake install din android app a computer zamu yi magana a kanshi.Tabbas yanzu android ta game duniya a inda take da masu amfani da wayar android da yanzu suke da yawa a fadin duniya , wanda shine dalin da yasa  kamfanin da kula da software license (wato raba software din android )  wato google ya suka kara kara kokari kuma kullum suke ta kara bullo da sabbabin abubuwan amfani wanda suke amfani da fasahar android, misali daga cikin abubuwan akwai  android watch, android tv dama sauran na’urorin da bamu sami ambata su ba a nan.
        
         To a yau inshallahu kamar yadda taken wannan post din ya gabata zamuyi magana ne akan yadda zaka sa ko kai installing din android application a computer ka kuma kai runin din shi tamkar a wayar android din ka.

         Da farko dai ya kamata mai karanta wannan post din ya fahimta cewar ba’a iya runin din application na android kai tsaye a komputa har sai an samo wata software wadda zata zama a tsakanin komputar ka da application din android din ka, kuma a nan inshallahu zamu bada link din da zaka je kai tsaye don kai downloading dint da kuma yadda zaka yi installing dinta a cikin komfutar ka .

                                   Matakan da kaka bi wajen installing din Software din



     Ita dai wannan software ba wata ba ce face wadda ake kira da Bluestacks wadda ita ce wadda za kayi daownloading, a mataki na farko zamu bada link dinta daka dana sunanta sai kai downloading dinta.

  1.   Da farko zaka je Bluestacks sai ka danna downloading link sai kayi downloading.
  2.   Idan ta gama downloadig sai kayi instaling dinta, dama ka fara installing din zaka gane inshallah kamar dai yadda ake instaling din kowace software ba ta da wahala.
  3. Da zaran ta gama installing a komfutar ka to sai kai runing din ta za ka ga wani notification da yake cewa da harshen turanci (your graphic driver need to be updated) kai ka danna “close” yawanci ma yana fitowa ne ga wadanda basu yi updating din shi ba.
  4. Idan bluestacks din ta bude to zakaga ta sama sign in sai kayi sign in da goole account din ka wato gmail in ma bakada shi danna nan sai ka bude shi in kana da shi kawai login da ma kayi hakan to zakaga ta bude ma google play store sai ka yi downloading din app din da kake so, ko kuma kana iya tura wa a komfutar ka ka shiga cikin bluestacks din kayi instaling.

        A karshe abunda nakeson in fada ma shine ita dai bluestacks tamkar android ce kake da ita a computar ka kana iya installing android app na game ne koma na wasu abubuwa da dama, muna fatan an ji dadin wannan post din kuma a ciga ba da kasancew da mu a wannan wevsite mai albarka mai suna Hausawa site don samun post masu amfani.