Table of Contents
Yadda ake Download din YouTube videos a computer cikin steps masu sauki
To kamar yadda aka saba a wannan website mai albarka muna koya yadda ake yin abubuwa daban daban a cikin hanya mai sauki kamaar yadda a bayaa muka koya Yadda ake Download din Youtube video a waya ba tare da appa ba
, to a yau inshallahu zamu yi magana ne a kan yadda ake download din youtube video a computer a cikin steps masu sauki.
To da farko dai zaka yi search ko ka nemo video wadda kake son kayi BGdownload din ta to daga nan kuma idan ka shiga a cikin vidiyo din daga sama akwai link bar din videyon sai ka kara a cikin link din ta wadannan harafi biyun “ss” misali sai ka kara ss a bayab www kafin youtube “https://www.ssyoutube.com/watch?v=Zfw2UIsJFBk”  by;
Daga nan zaya kawo ka wata website sai ka zabi format din da zakayi download din inda aka sa list din su.
Duba wannan:Yadda Ake download din YouTube videos a computer.
Yadda ake Download din Youtube video a waya ba tare da appa ba
Daga nan kuma sai ka danna “Download” inda zayyi redirecting din ka a wata website sai ka kyale ka koma wancen tab din na farkon .
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin