Table of Contents
Yadda Ake download din YouTube videos a Waya batare da Application ba
Assalamu alaikum to jama’a kamar yadda muka saba kawo muku abubuwa masu amfani a wannan website mai albarka wato hausawasite to a yau zamu yi magana ne akan yadda zaka yi download na youtube videos a cikin computer ka ba tare da amfani da wani application ba.
kuma ta yadda zaka yi download din a format daban daban wato yadda ake download din youtube video a cikin format kalakal
website Din da ake Download din youtube videos din
To dafarko da idan ka shiga a cikin applicatin din ka na youtube sai ka shiga video wadda kake so kayi download dinta sai ka danna share daka danna share sai ka danna copy, bayan ka kofa sai ka ze a cikin browser din ka ka sa wannan link din na kasa a cikin opera ko chrome
danna don kaika website din
https://en.savefrom.net
to da kaje a website din zakaga inda zakai past din link din sai ka zabi format na video sai ka danna download shikenan.
DUBA WANNAN: Yadda ake Download din YouTube videos a computer cikin steps masu sauki
Yadda ake maida page din website ya zama pdf a computer ko a waya.
2. Y2Mate
Y2mate itama tana daya daga cikin websites wanda zaka yi download din youtube video a cikin wayarka ko kuma a cikin computer din ka wanda idan ka shiga website din zakaga wajen da zaka rubuta adress din video din.
Yadda zaka yi download din youtube video a ciki
1. Dafarko ka copo link din video din sai kai yi paste a wajen staus bar sai ka danna start
.
2. To bayan ka danna start zakaga ya bude ma kala kalar format wanda kake so kayi downloading sai ka zaba ka danna zakaga yayi downloading din video din
Sauran shafukan yanar gizo sun hada da
- Vdownloader
- clip converter
- Byclick dounloader
- Yout
A karshe
zaka iya downloading din kowace irin video kake so a yotube ta hanyar amfani da website na internet ko kuma andoid applikations wadanda ake amfani da su, kuma zaka samu video din ka a formate daban daban yadda kake so video din ka kalla.
wanda ke da tambaya kar ya ji komai yayi ta wajen comment section da na duba inshallahu in amsa masa tambayar sa ba tare da bata lokaci ba.
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin