Skip to content
Home » Yadda ake hada Banana ice cream a cikin steps masu sauki da kaya masu saukin samu

Yadda ake hada Banana ice cream a cikin steps masu sauki da kaya masu saukin samu


Yadda ake hada Banana ice cream a cikin steps masu sauki da kaya masu saukin samu


    Yadda ake hada hada banana ice cream wannan post din nay au zamu yi Magana akan shi inshaallah wanda zamu yi bayani kuma mu lissa fa abubuwan day a kamata mutum ya samo ko kuma mu ce ya sawo a ksuwa.

To shidai kamar yadda mukai bayani ko kuma in ce a baya mun yi wani post akan yadda ake yin ice cream duba shi ga link din:
To shima banana ice cream kusan irin shi ne sai dai akwai dan bambanci wanda na kayan hadi ne.
Ga kayan da ake bukatar a sawo a kasuwa kamar haka.

Kayan da ake hada banana ice cream

·        Flavour

·        Sugar

·        Madara ta ruwa

·        Ayaba

·        Blender ko abun markadewa


                  

Yadda ake hada kayayyakin Banana ice cream 
A mataki na farko a’a samu ayaba mai kyau nunana sai a bare ta a kuma yanka ta kanana daga nan sai a samu wani wuri ko wani kwano a aje ta wuri daban .
Za’a dauko blender ko kuma injin markade abubuwa a zuba wannan ayabar wadda aka yanka sai a zuba madara kamar yadda muka lissafa ta ruwa ake so sai a azuba ta a ciki da yawa ake zubawa sai a sugar shikuma yadda ake son dandanon.
Daga nan a mataki na ukku za’a zuba flavour wanda ake da shi kadan don yin kamshi
a cikin hadin sai a dora su a hada su duka a blender ko injin markade a markade su duka har suyi laushi sosai  sai a juye a kwano ko abubda zaa zuba mai kyau sai a sa shi a cikin fridge yayi sanyi, sai a sa a mazubi a ciganba das ha.
To Alhamdulillah an gama wanda yake da tambaya yayi a comment section zamu amsa masa inshallah.