Skip to content
Home » Yadda ake hada cake a cikin steps masu sauki

Yadda ake hada cake a cikin steps masu sauki


Yadda ake cake mai sauki zamu yi Magana akan shi yau inshallahu, wanda in aka bi steps din zaa samu nasarar hada shi, kowa dai ya san cake ya kuma san anfaninsa da kuma inda ake yawan yinshi


Kuma ma wasu sanaar su kenan yin cake su saida da kudi masu tsada domin da sun dan sawo kayan sai ka ga sun sai da tsaada. T o bari mu je ga steps din  da ake bi don hada cake da kuma da kayan da ake sawowa don a hada cake din, ga kayan kamar haka.

Karanta 


Kayan da ake hada cake da su

1.      Kwai kuda shidda(6)
2.      Butter gwangwani (1)
3.      Sugar cup (1)
4.      Filawa cup(1)
5.      Madara cup(2)
6.      Bakin powder (½) tea spoon

7.      Gishiri (½) tea spoon
8.      Flavour
               Yadda ake yin Pizza
       

Yadda ake hada kayan hadin cake din

To dafarko dai zaa farad a fasa kwai  a hada da butter da sugar har sai sun narke sannan sai a zuba madara dab akin powder sai a cigaba da motsawa kada a zuba ruba ruwa a cigaba da motsawa har sai
 ta damu sosai ,
 daga nan kuma sai a shafa butter a gwangwanin da zaa gasa sai a zuba kwabin a gwangwanin da aka shafa butter sai a gasa shikenan.

Akwai littafin PDF Da Mukeson Hadawa da Yardar Allah kan cikakken bayani akan yadda ake hada cake na Birthday da kwalliyar Birthday A cake din Wanda mukasa mashi kudi akan Nira 
 Dari biyrar kacal N600. Domin Karin Bayani A TunTubemu

Lambar Waya ko whattsApp

+2349037157675

Email

Facebook


Idan akwai tambaya ayi a comment section.