Table of Contents
Yadda ake yin browsing a computer
Assalamu alaikum, yau post din mu inshallahu zamu yi magana ne akan yadda ake browsing a cikin computer a ciking steps masu sauki,amma kafin mu cigaba zamu dan yi bayani wa mai karatu game da browsing da yadda ake browsing dama wadanne abubuwa ne ake browsing da su na naurar lantarki.
kuma wadanne software ce wadda ake amfani da ita a wajen browsing don nema labari ko ilimi a cikin yanar gizo ta hanyar amfani da naurori na zamani.
To da farko ga abubuwan da zamu fara bayani akan su kafin mu tafi ga taken wannan post akan yadda ake browsing acikin computer koko yadda zaka iya browsing a cikin computer din ka da ka saya akwa bayani akan yadda zaka sayi computer kana iya dubawa.
Menene Browsing?
To domin amsa wannan tambaya zan iya cewa shi dai browsing yana nufin duba wani abu ko zakulo wani abu wadda kalmar browsing kalma ce ta turanci wadda take nufin nemo ko nema ko kuma a verb ana nema wato aiki.
To idan muka kalli a yanda yanzu alumma suke kallonn ko suke nufi da ita shine nemo wani abu ayanar gizo ko nemo wani labari ko alamari a cikin yanar gizo. Wanada ana samun wadannan abubuwa a cikin website kamar wannan misali hausawa site.
Naurorin da ake browsing da su
Ana browsing ne da naurori irin su waya ko kuma compter wanda sune ake mafani dasu kokuma ince sune kayan da ake amfani da su wanda suna amfani ne da wutara lantarki,
wanda sukuma ko a cikin su in kana da su ba ka iya browsing sai kana da wani abu ko wata software wadda ake cema browser misalin su irin opera, chrome, firefox da sauransu sune ake shiga a cikinsu a rubuta adreshin website sai akamata kamar google dudda google shi ana cemai search engine tunda ba kamar wannan website din yake ba shi yana nemo abubuwa da yawa amma dukan su website ne.
To tunda mun dan yi gabatarwa kadan game da shi browsing to yanzu ba tare da bata lokaci ba zamu je bayanin mu akan yadda zakai browsing acikin computer din ka a cikin sauki.
Yadda zakayi Browsing a cikin computer din ka/ki
Domin yin browsing a cikin computer din ka akwai abunda dole ne saia kana da shi ko ma in ce kusan abubuwa guda biyu ne wanda sune damar browsing din ko data ko kuma wi-fi sai na biyu wato ita abunda da zaka shiga din wato browser, misali photo na kasa yana nuna misalin wasu daga cikin software na browsing wato browsers.
Akwai kala kalan browsers amma manya daga cikin su akwai chrome, firefox,safari da kuma opera browser, duka wadannan misalai ne na software wadanda ake browsing da su.b yanzu zamu tafi zuwa matakan da zaka bi don yin browsing din.
Maaaki na daya 1
Mataki na biyu 2
A mataki na biyu sai ka ka rubuta addreshin website ko kuma abunda kake so ka nemo ko kayi browsing a inda aka kasan inda aka sa google zakaga an sa (search google or type url) to sai ka rubuta abunda kake so.
Shi google website ce mai nemo labarai daban daban manema ce ba wai fagen karatu bane na zaman kanshi amma yana iya samo maka bayanai rututu a fadin yanar gizo bakidaya.
Ko kuma kana iya rubutawa a cen layin na samana kamar yadda photon na kasa ya nuna . Na rubuta www.hausawasite.com.ng to da ka sa zaka ga ya kai ka a cikin website wannan misali ne kana iya sa kowane adress din website.
KARANTA: how to easily connect xender to android
yadda ake connecting din xender da android.
yadda ake tsire
yadda ake hada yamball
yadda ake fried rice
yadda ake spring rolls da meat pie
yadda ake yin pizza
Yadda Zaka Aje Photon Wayar Ka Na Memory Har Abada Ko Ba Wayar
A karshe wanda yake da tambaya yana iya yi a waje comment section inshallahu zan duba a msa mai ko kuma wanada yake da karin bayani sai ya yi shima a nan mun gode.
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin