Skip to content
Home » yadda zaka aje photon wayar ka na memory har abada ko ba wayar

yadda zaka aje photon wayar ka na memory har abada ko ba wayar



yadda zaka aje photon wayar ka na memory har abada ko ba wayar

To a cikin wannan post din zamu yi magana ne akan yadda zaka aje photo ko ka daura photon ka, ka aje shi inda a kowane lokaci ka bukata zaka samu inshallahu, saboda a yanzu wannan zamani musamman na android wani da ya rasa memory din shi ko kuma aka samu wata matsala lokacin da yayi restore din wayar shi to shikenan sai kaga ya rasa abubuwa da yawa. in ba’a manta ba amun yi magana akan  yadda zaka bude website din ka kyauta ta blogger danna in baka karanta ba ka karanta.

To su wuraren da ake aje photon websites ne wadanda zasu baka wuri ko space wanda zaka adana kayan ka wadanda suna bada free storage kadan kamar irin 15, 5 ya dai danganta, daga nan idan kana so akarama s[pace to kana iya saye domin su kara ma space din. wasu daga cikin su zaka yi rigister wasu kuma ba saia ka yi ba amma inshallahu mai karatu cikaba da karantawa zamu yi bayani akan hakan.

kuma ma ya kamata mai karatu yasan cewa ba wai kawai photo ne ake iya ajewa ba a’a har ma video da sauran files kana iya ajewa to bari muduba a ina ne ake ajewa?

A ina ne ake aje photo ko a daura don kar a rasa shi?

To akwai wurare da dama a cikin internet ko yanar gizo inda zaka daura photon ka ba tare da ka rasa shi wadanda wadanan website din wsu ma suna da android app wanda zaka iya yin installing a cikin android din ka.
wadannan wurare sun zani lissafa su kamar haka kuma zamu yi bayanin wasu ko ma dukan su.

kuma bugu da kari wadannan website suna baka lin k domin ko wani kana iya turamawa shimayayi download din file din in yana so.

wurare ko website din da zaka aje ko adana photo ko files

Daga cikin wadannan wurare ga su kamar haka:-

  1. Google Drive
  2. Media Fire
  3. Data File Host
  4. Drop Box
  5. Box



Google drive tabbas yana daga cikin website waddan da ake aje files wato a turance cloud hosting wanada zasu baka space tun baccin ka bude gmail account din ka domin dole sai waddanda suka bude account ko email adress na google misalin sa shine fasahaltd@gmail.com to idan kana da shi shikenana in kuma ba kada shi ga link danna ka je ka bude account din.
Ko kuma ma kana iya shiga ta website din su kawai sun sa ka hanya

KARANTA:   ka kyayadda zaka Bude website dinuta ta Blogger
                     how to easily connect xender to android
                     yadda ake connecting din xender da android.
                     yadda ake tsire
                     yadda ake hada yamball
                     yadda ake fried rice 
                     yadda ake spring rolls da meat pie   
                     yadda ake yin pizza        

To bayan ka bude account din  idan android gare ka sai kayi sign in a cikin wayar ka yawanci idan ma android ce kana da google drive in ma bashi sai kayi download din sa bayan kayi download din sa sai kayi login inda har email din ka ma duk sun dawo sai ka shiga google drive ka bude shi ka rinka zaba kana upload din files din ka har kusan 15GB.
kuma ma idan ma ka dora kana iya samun link wadda ko wani kana iya ba yayi download.
kuma kusan ma nafi baka shawarar yin amfani da google drive don yafi sauran kusan.

Itama wannan website din tana yin cloud hostin inda akwai free da kuma pro plan din su inda ita kawai idana ka shiga zaka yi register ko sign up ka cike da email adress din ka sai kayi login ka shiga ka cigaba da dora files din da kake so ka daura, wanda zaka iya dora file har tsawon nawyin 10GB kyauta.




Data file host itama daya ce daga cikin websites din da zaka aje files din ka a inda ita kusan ma ba dole bane sai ka yi rigister ba sannan zaka ringa dora files a’a kaqwai da ka shiga zaka dora wajen upload sai kaga sun baka link biyu da wanda zaka iya shiga file din kayi download din abun da wanda zaka iya yin delete din file din

A karshe

Wadannan da muka zayyano a sama shafuka ne na yanar gizo wanda suke adama maka abubuwanka ktauta zuwa yanayin da suka bar ma yan kyautar in kana son kara buda storage din sai ka biya si amma na kyautar ma nada fadi