Yadda zaka iya hada hotspot a wayar ka zamu yi magana inshallah Wanda idan ka bude hotspot da a Android din ka mutane ma da yawa suma suna iya kamawa a wannan connection din daka hada ko a computer din ka ma zaka iya sa shi da ka hada a baya mun yi bayani akan Yadda ake login din Email address ko Gmail a cikin waya kana iya duba shi

Table of Contents
Kayan da zaka sani game da hada hotspot da Wi-Fi.
Amma kafin mu shiga a cikin post din bari mu fara fahimtar cewa mene hotspot Kuma miye shikuma Wi-Fi?.
To ita dai hotspot hanya ce ta watsa bayanai a saman iska domin a kama ta a cigaba da amfani da ita Kuma tana amfanin da fasaha irin ta radio inda zata watsa shirinta kamar dai yadda radio ke watsawa wadda wannan fasaha ana kiranta radio- wave a hausance.
A dayan bangaren tunda ita Kuma hotspot watsawa take to ita Kuma wi-fi amsa take inda take amsar abunda ko Kuma bayanan da hotspot ta watsa ta fassara su a cikin wayar ka ko Kuma computer din ka.
Wadanne abubuwa ne ke amfani da hotspot da Kuma wi-fi
To Mai karatu akwai dai abubuwa da yawan gaske Wanda suke amfani da wannan fasahar inda suke maida sako zuwa radio wave su Kuma watsa shi abubuwan sune kamar haka.
1. Waya cellular irin Android
2. Computer
3. Roter da sauransu
To Yaya zan hada su?
Yadda zaka hada connection tsakaninsu
hotspot wadda ka hada a wayar ka da Kuma wi-fi ba shi da wuya Kuma yanzu zamu koya su inshallah tare da matakan da ake bi
Da farko kuna wayar ka ka shiga setting don said ka fara bude hotspot ka nan want zai it’s kama wa ta wi-fi.
To shiga setting a menu din wayar ka.
Shin Mutane dayawa suna iya kama Connection din da na hada?
kuma Amsarta itace Eh bayan ka hada hotspot ko ka bude conncetion mutane da yawa masu wi-fi zasu iya kamawa kai in takaice bayani har ma masu computer sai su kama ba wani abu lafiya lau.
A karshe
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin