Maganar mu ta yau shi ne yadda zaka yi login ko ka samu damar bude Email din ka a wayar Android din ka domin samun sakonnin da ake turo ma a harkokin yau da kun, Wanda zamu warware ko Kuma muyi bayani inshallah gamsashe akan yadda ake login din Gmail ko Kuma sauran Email address Wanda akwai su a Gmail application.
Table of Contents
Apps Masu Amfani ga mai Email na Gmail
Abubuwan da kake Bukata kafin Ka login Din Gmail account a wayar ka
1. To kafin Ka sa Email din ka acikin wayarka dai sai kayi sign up da Gmail wato ka hada tun a Email address tun a karon farko akwai post akan
yadda ake bude Email address
munyi shi a cikin wannan website din sai ka duba shi ka gani in baka da shi ka bude.
2. Ya kasance kana da Gmail App na Android.
Matakan Bude shi
3. To idan kana da shi sai shiga a gefen hagu wajen alamar menu sai ka Danna shi zaka ga ya bude kamar haka.
4. A kasa zakaga alamar add nextaccount sai ka Danna zaka ga kamar haka inda zaka sa Email address ko phone number.
Zaka ga create account in baka taba budewa ba kana iya budewa daga nan ma in ka taba kawai ka ruta Email address din ka sa next.
5. Daga nan Kuma sai ka sa password din ka itama kasa next ka wuce Kai ta sa Next kana Danna ta har sai ka gama to ka kammala bude Email dinka a cikin app dinka shikenan sai ka jira sakonni su Rika shigowa.
Kammalawa
Kamwar yadda kowa ya sani Email dai Yana da amfani da yawa a wannan zamani inda yawancin abubuwa musamman ma na online ana bukatar ka sa email address Dinka a cikin Wanda hakan zaibaka damar tura sakonni ko Kuma amso su daga sassa da yawa na fadin duniya
Author Profile

Latest entries
GirkiNovember 25, 2023YADDA AKE MOIMOI (ALALA) DA MIYAR KODA
UncategorizedNovember 24, 2023Yadda ake sarrafa kifi
UncategorizedNovember 15, 2023Ciwon Snyi: Muhimman Abubuwan da ya Kamata ka sani akan Sanyi
UncategorizedNovember 12, 2023Yadda ake miyar yalo