Skip to content
Home » Yadda ake Sayen Wayar Android Mai Inganci wadda zaka Saya ta Amfaneka

Yadda ake Sayen Wayar Android Mai Inganci wadda zaka Saya ta Amfaneka

     A yanzu kusan Wayoyi sun Yi yawa akwai su kala kala Amma dai duk da yawansu Smart Phone irin su Android sun fi Shahara Kuma an fi son su, to Amma ya zaka samu ka sayi wayar Android Mai inganci wani lokacin Yana ma mutane matukar wahala.
     
     A dalilin haka ne a wannan website din wato Hausawa Site muka hada post akan yadda ake Sayen Android, kaima yadda zaka samu ka say Android taka Mai kyau, Mai kwari Kuma Mai inganci sosai.

Yadda Android take da yadda ake Sayen Android

    Yadda ake Sayen Wayar Android Mai Inganci wadda zaka Saya ta Amfaneka 

      To Amma kafin mu tafi Kay tsaye kan bayanin akan abubuwan da zaka gani ka Gane Android Mai kyau to bari mu Yi magana akan nau’in abubuwan da ake saye daga Mai saidawa.

 Karanta yadda ake login din Email address ko Gmail  
  Yadda ake Download din YouTube videos a computer cikin steps masu sauki                           Yadda ake maida page din website ya zama pdf a computer ko a waya.     

      Nau’in Abubuwan da ake saye daga Mai sadawa na wayar Android.

      To kamar yadda kusan kowa ya sani musamman mazauna Nigeria, Niger, chana, dama sauran kasashe na duniya musamman na kasar Hausa yawanci ana Saida Abu ne da sabo da Kuma sakan wato second Hand.

     Tabbas sanin kowa ne Abu sabo yafi second yawanci abun da ke sa mutane na Sayen second saboda arhar shi to Amma game da Android Ina baka shawara da ka say second wani lokacin gwara ka sayi sabuwar waya don tafi tunda ma har charger da sauran abun amfani sai an baka.

     To tunda mun Dan Yi tsokaci game da wace kala ko nau’i zaka Saya bari mu je akan abubuwan da zaka duba ga Android ka saye ta.

     Abubuwan da Zaka duba ga Android ka saye ta masu mahimmanci.

1. Processor ko Kuma core.

Processor din wayar Android

   Yana da kyau kafin Ka sayi wayar Android ka San wane irin processor take amfani da shi wato shi processor kamar wata babbar naura ce wadda take taka rawa wajen aikin Android wato kusan ma kamar zuciyar Android ce.

  To ba tare da bata lokaci ba akwai kala kalr processor ko Kuma core na Android Amma ga wasu daga cikin sananu biyu Wanda sune.
   
   Dual core da Kuma Quard core Wanda ana amfani da su duka Amma kusan wayar da ke amfani da Quard core tafi inganci

2.  RAM

RAM din Android

    RAM Yana da matukar mahimmanci ka say waya Mai RAM sosai saboda iya yawan ram iya saurin wayar ka.
Kuma yakamata ka San cewa shifa RAM ba parmanent storage ne ba shi Yana aiki a lokacin da wayarka ke aiki da ka kashe shikenan
     Misali wayar dake da 1GB bata Kay wayar Android din da ke da 4 GB

3.  Camera 📷

Naurar camera ta Wayar Android

   Tabbas wajen Sayen wayar Android  kyawon kamera abun kallo ne saboda musamman a wannan zmani namu na selfie 🤳 kowa son selfie yake.

4. Battery ko yanayin rikon chaji

     Duk waya mai rikon caji tafi wadda batada rikon caji don sai ka Dade kana amfani da ita sosai

kuma a wannan zamanin mafi yawancin wayoyi ana samasu lithium battery ne ya kamata shima kaga shin shine.

5. Internal Storage

   Shima internal storage watau yanayin aje abubuwa a waya Yana da mahimmanci wajen Sayen Android domin wani locai idan kana da babban storage a wayar Android ba sai ka say ma memory ba Ina baka shawara in da hali ka sai 16Gb ko Kuma sama da haka .

      A Karshe 

    Ita dai wayar Android ana amfani da ita sosai a wannan zamani namu musamman sabo da abubuwan da ake amfani da ita irin su browsing, chatting dama sauran su Kuma kafin mutum ya Saya ya bi ahankali ya say Mai inganci Kuma Mai kwari.