Table of Contents
BAYANI AKAN YADDA AKE SAYAYYA A HAUSAWA SITE
Assalamu Alaikum Sunana Ibrahim Buhari mawallafin Wannan Website wadda muka samata Suna Hausawa site Mun Kirkiro ta ne domin
taimakawa Al`ummar Hausawa ta hanyar yimasu Baya nai Akan wasu sana`oi da Kuma yadda Za`su
Farasu, To bama Sana`oi kadai muke Koyawa a Ciki a Akwai Fannin Kimiyya da Fasala da ma Suransu,
Muna Godiya Akan yadda Al’umma suke bada Hadin kai wajen cigaban shafin dalin dubban mutanen da ke halartar shi a ko da yaushe shiyasa yana da kyau mai
ka/ki Fahimci Yadda ake Sayan kaya a cikin wannan website din tunda akwai abubuwan da suke da wahalar samu wanda muke saidasu ga mutane musamman wadanda zasu fara kasuwanci.
A dalilin haka ne mukaga akwai bukatar mu kara fahimtar juna sosai ta hanyar yi masu cikakken bayanin da ya dace.
.
YADDA AKE SAYEN KAYA
Akwai Sana`oin da muna saida kayan masarufin da Ake amfani da su Kamar irin su chemicals da Sauran su inda muke bada number waya Wanda za’a iya tuntubarmu ta whattsapp ko kuma a
A kiramu da ita ko kuma a Email address dinmu gamasu son su turo mamu sakon Email Address.
Su kuma kamar irinsu littatafan PDF wani lokacin muna bada link ga wanda yake iyawa ya biya ta
bankin shi batare da bata lokaci ba ko kuma mutum shima ya tuntubemu in yana Bukata.
To ya za’a kawo mani kayana In na Saya?
Idam ka sayi kaya a cikin wannan website bayan ka biya kudinsu to zamu dora ma direbobi su kawo maka har tyashar garinku inda dama kafin su kawoma sai mun baka kunyi cinki da direban ta waya kuma mu baka lambarshi da ya kawo maka kayanka sai ka biya shi kudinsa.
Domin Karin bayani a tuntubi:
+2349037157675
Author Profile
Latest entries
- KasuwanciMarch 12, 2024Hanyoyi 100 da ake samun kudi da su online
- Kiwon LafiyaFebruary 24, 2024Kankana da Magungunanta ga Jikin Mutun
- UncategorizedFebruary 22, 2024Yadda zaka kware a ka iya Turanci kamar Bature
- KomfutaFebruary 22, 2024Yadda ake Samun Kudi da Affiliate Marketing