Skip to content
Home ┬╗ Yadd zaka samu kudi online ta Hanyar mai sauki

Yadd zaka samu kudi online ta Hanyar mai sauki

 

Samun kudi

Yadda zaka samu kudi online ta Hanyar mai sauki

          Kamar dai yadda kuka sani muna kawo maku sana’oi a wannan website din dasu samun kudi online  da kuma abubuwa masu amfani a cikin wannan post din inshallahu zamu yi magana akan yadda zaka samu kudi a online ta hanyara gayyato wani wato referal kenan a turance.
To wannan hanya ba wata bace illa ta wani manhajar android wanda ake cema LetsChat shi wannan app din suna baka katin N300 ne ga duk wanda ka gayyata ya bude shima kuma kana iya samun kudi in ka dage har fiye da dubu biyar N5,000. Bari mu tafi akan matakan da zaka bi don samun wannan garabasa.


Matakan da zaka bi

1. farko dai abunda zakayi shione kaje kayi download a link dinnan. 
2. ka Bude App din ka yi register zacike numbar wayarka zasu turo ma verification code kwara hudu kacika saika sa suna ka daura hotonka.
3. Bayan ka yi haka zakaga ya bude sai ka danna LetsChat official
ka tura masu wannan rubutun na kasa ja ka cofa ka tura masu.
Invite+09037157675

4. Bayan ka tura masu sai ka fito daga kasa gefen dama ka shiga wajen settings sai ka danna ka zabi invite friends sai ka tura ma abokinka link din yayi download.
5. Dayayi download to sai ka ce mashi yazabi letschat official yai kamar yaddav mukai bayani a mataki na ukku amma a nan yana da banbanci zai sa lambarka ne sai ya tura
Invite+numbarka

Duba:
             

kammalawa

    Kammar dai yadda ka gani letschat app ne kamar whattsapp na sada zumunta wanda kana iya amfaani da shi ka samu kudi da shi naira dari ukku suke tirowa ta kati, kuma iya yawan mutanen da ka yimawa iya samun kudinka zaka ka iya kaiwa har kusan fiye da dubu biyar in kayi kokari amma fa yana da kyau ka sani ba a nan take suke turowa ba sai bayan kwana daya zuwa ukku kuma yanzu ne suke program din basu gama ba kayi sauri
Don karin bayani ku bimu ta facebook a
lambar waya ga masu son su shiga group din mu
+2349037157675