AIR FRESHENER: sinadaran da ake Hada air freshener da kayan hadinta

 

AIR FRESHENER: sinadaran da ake Hada air freshener da kayan hadinta


Assalamu Alaikum barka da zuwa shafin Hausawa Site wato website ko mujallar yanar gizo wadda ke koya yadda ake Hada abubuwa tunda daga na sanaoi kimiyya da fasaha da sauransu to a yau batare da bata lokaci ba inshallah zamu duba wasu kaya Wanda ake Hada air freshener dasu  Wanda kusan suna da saukin samu, in ma baka San yadda zaka same su ba kana iya tuntuba ta.Jerin Kayan Hadin


1. Whitner
2. Sulhunic Acid.
3. Menthol
4. kala 
5. Ruwa.

Wadannan na sama da muka ambata sune Kayan da ake Hada air freshener da su
wanda ke bukatar yadda ake sayensu ya tuntubi

+2349037157675
fasahaltd@gmail.com