Table of Contents
Yadda Zaka samu kudi da abubuwan da ka iya da Computer su zama Sana’arka da inda zaka koye su
Assalamu Alaikum, barkanku a yau inshallahu ni Ibrahim Buhari Zan yi magana kan nau’ra mai kwakwalwa computer yadda zaka samu kudi ta hanyar da zaka maidata sana’a a dalilin iya ta da yadda zaka koya.
Kar a manta a baya mun koya Yadda ake bude shafin kasuwanci na facebook Facebook page kenen.
To a gaskiya a duniyar yau fa kusan na’ura mai kwakwalwa itace gaba a fanin samun kudi.
Sacoda tana daya daga cikin abubuwan da cikin dan lokaci in ka jajirce naka nuna ragganci ba kuma ka iya abunda ya kamata to inshallah zasamu alkhairi sosai da ita..
To amma wani hanzari ba gudi ba ka tambayi kanka
Shin kana da Sha’awar Koyon computer a ranaka?
Shin dole sai wadanda suka karanci computer suke cin moriyarta sosai.
Muhimman Abubuwan da yakamata ka iya a computer Naura mai Kwakwalwa (computer) don samun Kud
Fara Printing da PhotoCopy Buga papper
Lallai shiga wannan kasuwa nada amfani sosai sabosa yanzu kusan kowa tana tawan ku’amala da papper yara da manya duka unma makaranta ko aiki.
Karanta :
Kuma fara kasuwancin yana da sauki in kana da jari ba wata matsala cikin ikon Allah.
Abubuwan da yakamata ka iya sun hada da ka koyi Irinsu Ms office ta kunshi microsoft Word, microsoft Excel da sauransu cikin satuka ko watanni ka iya ba suda wahala.
Kuma idan license din wadannan yayi maka wahala akwai Wps free ce itama ta hada Abubuwa irinsu
Karanta:
Yadda zaka yi amfani da Google Drive don Adana abuwan wayarka na mfani
Bude Internet cafe
Karanta:
Sanin Ilimin Saida Abubuwa a yanar Gizo a turance Online Business ko digital Marketing
Inda Zaka Koya
- A garinku
In akwai inda ake bada training na computer a garinku kana iya ziyarta ka biyasu su koyama a cikin sauki.
Kaga kamar su typing zasu fi dadi ga computoci a koyamaka
- A internet
Internet babban wuri ne wanda komfutoci dayawa suka hadu ana samun bayanai sosai kawai misali daka dauki wayarka ko da hausa in baka iya ba ka rubuta abunda kake son iyawa a Google inshallahu zaka samu.
Karanta:
Yadda zaka yi amfani da Internet ta fuskar karatu da bincike don habbaka kanka
Kuma a wannan Websute da kake Ciki Hausawa Site mai addreshin yanar gizo www.hausawasite.com.ng Insahhallahu zamu cigaba da kawo maku muhimman abubuwa irin wadannan.
Litattafai suna nan zauwa na Pdf inshallahu sai a cigaba da ziyarta
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin