Skip to content
Home » Abin Mamaki:Yadda Yaro dan shekara 6 ya tuka jirgi Airbus A380

Abin Mamaki:Yadda Yaro dan shekara 6 ya tuka jirgi Airbus A380

 

Tukin jirgi

 Abin Mamaki:Yadda Yaro dan shekara 6 ya tuka jirgi Airbus A380 

Captain Adam Muhammad Amer yaro ne dan kimanin shekara shida wanda ya tuka babban jirgin sama daga wanda yake da kirar Airbus A380 mallakin kamfanin Etihad Air ways wanda yake a kasar Dubai.

Amma mai karatu zaka so kaji ya’akai ya tuka wannan jirgi kuma har ma su kamfanin ya akayi suka yadda suka sakar mashi ragamar tuka wannan jirgi har haka ya tuka.

To wannan da sauransu zakaji bayani game da haka inshallahu a post dinmu na yau kuma tare da saka maka video din a karshe don ka tabbatar ma idonka gaskiyar zancen. 

Karanta: Yaron daya samu dala million 22 a Yanar gizo

Ya’akayi Ccapt Adam ya Koyi Tukin Jirgi 

Adam abun nasi mai ban-mamaki ne domin tun yana yaro yake sha’awar ya iya tuka jirgi in ya girma.

wanda hakan ne ya hartsukashi har sai da ya fara koyo a kafar yada bidiyoyi wato YouTube.

Inda a YouTube ne ya iya tuka jirgi sosai har gidansu suka fahimci hakan, har ma babansu ya gane cewa yana ita tuka Jirgin sama.

Ya’akayi aka bashi Tukin Jirgin Kamfanin Etihad.

Yadda akayi ya samu damar tuka jirgin Etihad shine dama babansu abokin mai kamfanin Etihad ne.

A dalilin haka ya gaya masa cewa dansa na iya tuka jirgi ya koya a Youtube, sai yacenmashi yazo dashi asa shi yayi bayani.

Da aka Zo dashi sai ya sai adam yai bayani sosai kaw har inda cikin Bidiyon aka nuna yana cewa.

Idan jirginka yana karkacewa a fannin dama to sai ka rage inji na farko ka kara na biyu.

To a nan ne kamfanin ya bashi dama ya tuka daga kasar Moroko har zuwa garin Abu dabi dake a Duba kana kallon Bidiyon.

 

BIDIYON

Muna sanara da masu ziyarar wannan shafi a kullun na Hausawa Site
 wadda keda adreshin yanar gizo www.hausawasite.com.ng

cewar baccin koya sana’oi da muke a yanzu mun bullo da shirin Labaran Mamaki zamu rinka sasu inshallahu sukuma duk sati ranar Alhamisa litattafan PDF na nan tafe na sana’oi muna yi suma yadda kowa zai aje a wayar saa cigaba da kasancewa da mu.

ga facebook fage link

Facebook Page

www.facebook.com/hausawasite


Karanta:

 Yadda ake amfani da Fasahar Yanar Gizo a Habbaka kasuwanci

 Yadda Zaka Samu 100MB a Kullun  

 

Koyon sana’oi