Fasahar Noma ba tare da kasa ba da yadda abun yake kasancewa(Hydroponics)
A wannan rana ta Alhamis ta yau a cikin shirin labaran mamaki maganar noman zamani zamuyi, yadda yake kasancea da kuma yanayin abubuwan da ake shufkawa.
Tabbas a yanxu cikin ikon Allah noma yana tiwuwa ba dole sai anyi amfani da kasa ba, irin wannan noman shine a turance ake kira da Hydroponics, wanda shi irin wannan noman kawai ana amfani ne da riwan chemicals a tsaida sgukar a cikin wata roba sai kuma witar lantarki wadda ake haska shukar dan ta samu girma.
Duba: Yadda Wani jirgi ya dawo bayan bacewa shekara 37
Yadda dan shekara shidda ya tuka jirgin sama
To a cikin Ina ake irin wannan Noman?
To kusan a yanzu haka abunda ake ciki ciki kasashe da dama da suka cigaba a duniya sun shiga wannan harka ta noma ba da kasa ba kuma suna cin moriyar abun inda suke fidda tons miliyoyi na abinci da dama.
Daga cikin waddannan kasashe sun hada gasu kamar haka.
Jerin Kasashen da Suka Rungumi Noma ba da Kasa ba Hydroponics
- Kasar Ingila
- japan
- kasar America
- india
- Australia
- Singapore
- South Africa
Wadanne nau’in abinci ne ake shufkawa a irin wannan noman?
Dalilin haka shine suna yi ne a sama kuma suna saurin girma cikin kan-kanen lokaci ba kamar babbar shufka ba misali in muka dauko dabine haka.
karanta:
yadda ake hada man shafawa verselene
Bayani game da tallar facebook da yake ma yan kasuwa
Google Products: wasu daga manhajojin Google dasu ke taimakama yan kasuwa
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin