Ko shakka babu VPN yana taka rawa sosai, musamman ma wadannan VPN din na yanzu wasu duk free ne, to kamar yadda a baya mun kawo free Browsing wato browsing kyauta ta hanyar amfani da layin MTN a samu data 100 kullun to shima etisalat ba’a bar shi baya ba 300MB ma yake badawa.
Don haka sai a dauko layin Etisalat a adana shi a kusain da ba amfani yake ba. kar dai a manta a cigaba da kasancewa damu a wannan website Hausawa Site mai addreshin yanara gizo Hausawasie,com,ng.
To kamar yadda mukayi magana game da wannan sabon tsarin na free Browsing bari mu tafi akan matakan da zala bi ka samu wannan garabasa.
Karanta: Yadda zaka samu kyautar 100MB kullun a Stark VPN
Yadda zaka samu 100MB a 24Clan v2ray
Yadda zaka samu kudi da Abunda ka iya na Computer
Google products: Wasu daga cikin manhajojin Google Masu Amfani
Matakan da ake bi don samun 300mb a layin Etisalat
To bayan ka zabi wannan sai ka danna connect wanda yake ja inshallahu da yayi connecting lafiya lau zai koma kore shikenan sai kayi minimizing ka cigaba da amfani da datar ka.
Muna sanar daku cewa muna gabatar da shirin labarin mamaki a Duk Alhamis inshallahu inda muke kawo labarai na ban mamaki masu fadakarwa, ilmantarwa, hannunka mai sanda dama tunatarwazaka iya duba irinsu.
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin