Skip to content
Home » Google Products: Wasu daga cikin manhajojin Google da suke Taimakama yan kasuwa

Google Products: Wasu daga cikin manhajojin Google da suke Taimakama yan kasuwa

Google Products

Takaitaccen Tarihin Google

     Tabbas a yanzu indai kana taba waya kasan kuma abunda ke cikin duniya zaka san Kamfanin Google wanda yake daya daga cikin manyan kamfanunnakan kimiyya na duniya.

daddaden kamfani ne wanda ya fara a tun shekarar 1995, wanda larry page da surgey brine suka fara tun suna yan shekara ashirin daya a duniya.

Amma a yanzu Google yasamu cigaba sosai ta fuskar kirkire kirkire, daga cikin manyan abubuwan da suka kirkira sun hada da manema ta Google, wayar android, Google maps dama dai sauransu.

wanda yanzu suna aiki ne akan manhajoji masu fasahar Airtificil Inteligence wanda in akace wannan kalma ana nufin a sama na’ura mai kwalkwalwa tayi aiki kamar yadda mutum zai iya yi.

To tunda munji takaitaccen tarihin wannan kamfani bari muyi magana akan abubuwan daya kirkira wanda suke taimakama yan kasuwa Google products.

 

Mi ake nufi da Google Products? 

Idan akace Google Products Ana nufin manhajojin da google ya kirkira gabakidaya mutane suke amfani dasu a harkokin yau da kullun.

Misali Gmail, Youtube, Google Maps da sauransu.

Amma misalan dana baka na duka abubuwan ne to daga cikinsu kamar yadda wannan post din taken shi yake muna magana ne akana na yan kasuwa.

Wato wadanda suke taimakama yan kasuwa wajen habbaka kasuwancin su na yau da kullun.

 

Wadanne ne daga cikin manhajoji na Google products suke Taimakama yan kasuwa?

To daga cikin binciken gasu kamar haka.

  • Youtube
  • Blogger
  • Google Adwords
  • Google Analytics

  

Youtube

Youtube kafar watsa bidiyoyi ce wadda take da amfani sosai wadda ga m ai kasuwanci yana iya dora bidiyoyinshi.

Kuma shi kanshi ana samun kudi dashi ta hanyar tallata haja daukar nawyin bidiyo da sauransu.

 

Idan akayi magana ta wannan fannin gaskiya turawa sun tsere mana sosai saboda mutum ne zai dora yadda ake abu misali daka kalli bidiyon yace ta description ga link ka bi ka saya.

To a nan wani ma abun talla yake ma wani kamfanin, kar ka damu wata rana zamuyi bayani gamsashe game da YouTube.

YouTube

Blogger

Shi blogger kamar flatflorm ce ta take baka damar bude shafin yanar gizo website a kyauta da subdomain.

In kana son Tabbatar da domain din naka kana iya saye, kuma shima mun koya yadda ake bude website a baya kana iya dubawa shima.

To amfanin website shine ka rinka tallar kayanka in aka nemi nbayani a shigo a samu bayanin hajar daga nan a saya.

Ya danganta kana iya saida kayanka kokuma kasama wani talla ka saida mashi.

Tallan kayan wani a shafinka shine ake cema Affiliate Marketing a turancde.

Akwai kamfanoni da dama dasuke bada affliate karsu amazon, Adsense, jumia da sauransu.

Google Adwords

Shi Google adwords yana da amfani sosai ga yan kasuwa, yadda shikuma yake taka rawa shine.

Akullun mutane suna ziyarar google suyi mashi tambaya wato suna neman wani abu.

 

karanta: 

Yadda ake amfani da fasahar yanar gizo don habbaka kasuwanci

Yadda Zaka Bude Facrbook Page

 

To idan sukayi bincike sakamakon da zaya maida wasu kamfanunukla ko yan kasuwa sun bada yan kudi yadda suke iyawa.

To sai Google ya kawo su a shafin farko saboda in ba haka ba masu website da yawa ne akwai gasa competitionkowa soyake a shiga shafinsa a saya.

To da an shiga kana iya gani an sayi abun cikin sauki saboda dama mai neman shi yake nema