Skip to content
Home » Kasuwancin Online: Yadda ake amfani da fasahar yanar gizo(internet) a habbaka kasuwanci

Kasuwancin Online: Yadda ake amfani da fasahar yanar gizo(internet) a habbaka kasuwanci

 

 Kasuwancin Online: Yadda ake amfani da fasahar yanar gizo(internet) a habbaka kasuwanci

 Assalamu Alaikum, kamar yadda dai kowa ya san kasuwanci a wannan lokaci ba sai an gayama rawar da yake takawa ba fiye da aikin irn na gwamnati, kuma a dalilin ynar gizo yasa ya sauyab inda ana amfani da ita kaco kam don habbaka kasuwa wanda ake cema kasuwancin online ko kuma Digital Marketing a turance.

Mamman kasashen da suka cigaba sun dade suna moriyar yanar gizo ta hanyar inganta kasuwan cinsu inma dai na kasa su habbaka shi ko kuma su hada na yanar Gizon acokam.

Idan mai karatu na yawan bibiyar wannan shafi ya san mun yi bayani akan yadda ake bude shafin Facebook page na kasuwanci, ana iya bdubawa.

To a gaskiya yanzu mafi yawan yan kasuwan na kasashen da suka cigaba suna amfani ne da wannan dubara ta kasuwancin online.

A wannan post din zani dan kawo bayani akan abun akwai littafin daniken yi don taimakama alumma akan shi sai acigaba da ziyarar mu a www.hausawasite.com.ng yadda damun fara daura litatatafan PDF a sani.

Mi ake nufi da kasuwancin online(Digital Marketing or online marketing)?

Abunda ake nufi shine amfani da internet don habbaka kasuwanci ta hanyar watsawa da yawwa ga al’ummar da suka haw yanar gizo don Bunkasa kasuwa.

Misali ta hanyar amfani da Shafin yanar Gizo(website), shafukan sada zumunta kamar su facebook, tura sakon emails da sauransu.

A kasashen dasuka cigaba zakaga suna amfani da shi sosai don habbaka kasuwancinsu.

Inda kana iya ganin mutum a kasar america mai amfani dashi yatashi da million daya a wata ko fiye da haka.

Kuma ko tallarsa ba’a kashe kudi sosai ba kamar ta kasa ba ofline kamar in kaje gidan radio ko tv.

Shi koda naira dubu ko kasa da haka kana ita tallatawa.

Abubuwan da ya Kunsa

Shin wannan kasuwanci ya kunshi abubuwa ne kamar haka

  • Kafar sada zumunta
  • Shafin yanar gizo
  • Kasuwancin Email
  • Tabbatuwa a injinan Bincike(Search Rngine Optimisation).

Kadan Daga Cikin yadda yake wakana ko kasancewa?

Yadda wannan kasuwancin na online yake kasancewa bari mai karatu in baka takaitaccen bayani tare da misali.

Yadda yake kasancewa kana da hajarka kana saidawa sai ka cigaba da watsa ta a online ta hanyar kafafen damuka ambata a baya wanda hakan zai yaimaka maka wajen habbaka kasuwancin ta hanyar jawo masu saye da yawa.

Karanta

Yadda Zaka Bude Facrbook Page

Yadda Ake Bude Shafin Yanar Gizo (Website)

Misali

Da farko kaine kanada kasuwancin da kake yi kamar mu doki kana saida shaddodi to kanaso kasamu masu saye sosai.

To sai kabude shafin facebook misali inka zabe shi ko kuma ka bude shafin yanar gizo website.

Bayan ka bude shi sai ka fara daura kaya kana watsawa abokanka su fara gani a farko misali a facebook page din kila kana da like 200 na bokai.

Daga nan sai kayi amfani da damar da facebook taba yan kasuwa na biyan kudi kalilan su watsama wadanda suke ga suna yawan maganar shadda misali a facebook account dinsu.

Kaga waddanda ke bukata ake watsamawa kuma kai zaka zabi yan yawan shekarunda kake so maza ko mata kai harma sai ka zabi yan garin da kake so su gani,

zaka sa hotuna na abubuwan zasu cigaba da tuntubarka ta hanyar sako da comment.

kaga mi kenan yana taimakawa sosai wajen jawo masu saye.

Wannan kadan kenan daga ciki akwai littafui inshallash da zamu da za’a iya download a waya a karanta bayani sosai a kasancec damu koda yaushe.

Karanta:

Yadda Zaka samu kudi da abubuwan da ka iya da Computer su zama Sana’arka da inda zaka koye su

Cryptocurrency da yadda ake samun kudi da shi

Minene Bitcoin? Cryptocurencies da Abubuwan da ya kamata ka fahimta game da su

Yadda ake Samun kudi ta hanyar amfani da Internet a wayarka ko kuma a cikin computer din ka don bunkasar Kasuwanci

Sanaoin Mata wanda zasu iya yi a Gida domin su samu kudi