Skip to content
Home » Yadda ake samun kudi a Kasuwancin Bedsheets daga company na Saah Couture

Yadda ake samun kudi a Kasuwancin Bedsheets daga company na Saah Couture

     SA’AH COUTURE   

Samun kudi

Assalamu Alaikum

Sa’ah couture company ne daya shahara wurin yimaku dinkakkun zannuwan gado (bedsheets) ‘yan yayi kala-kala cikin sauki da rangwame da rahusa, wadanda suka hada da masu pillow 2,masu pillows 5 dasauransu, Abubuwan da company namu yakeyi sun hada da:-

Yadda Abun yake

1~sayar da dinkakkun zannuwan gado (bedsheets)

2~sayar da kayan dinkin bedsheets din

3~sayar da daddaya  1 ko sari

4~zaku iya bayarda kayanku mu dinka maku 

5~muna bada pacentage % ga wanda yakawo mana customers

6~sannan muna aika kayanmu ako Ina kake acikin gida (Nigeria) harma da ketarenta (insha Allah).

  Zaku iya tuntubarmu ta 📱 +23409060814631

Ko kuma ta email namu, saadiyyabuhari@gmail.com.

 Muna maraba da kowa da kowa mungode 🥰🙏