Skip to content
Home » Abubuwa biyar 5 da ya kamata ka sani kafin sayen kaya online

Abubuwa biyar 5 da ya kamata ka sani kafin sayen kaya online

 Abubuwa biyar 5 da ya kamata ka sani kafin sayen kaya online

Sayayyar kaya online yana matukar amfani sosai saboda kana kwance ma kana iya shiga kasuwar kayi sayayya da wayarka daga kasar waje ko kuma daga wata jaha a kawo maka har gida.

 A baya cikin wannan website Hausawasite.com.ng munyi bayani akan yadda zaka sayi kaya daga china a kawo maka har gida to a cikin wannan post din shiyasa muka kawo bayani game da muhimman abubuwan da ya kamata a kula da su kafin a yi sayayyar da kuma loakacin da ake sayayyar, gasu kuma kamar haka.

sayayya online

 

Abubuwan da ya akamata a kula

Inda zaka sayi kayan a online

Ba kowace website haka kawai zaka ga suna saida kaya a online ba ka shiga ka saya ba, saboda wata website din baya ga ace kila basu kawo maka watakila shipping ma yana matukar masu wahala, kuma ba sanannen wuri bane kai wasu ma yan damfara ne kawai.
Shiyasa yana da kyau ka tsaya ka natsu ka samu waje da aka sani a nan zan baka shawara in ka tashi sayayya ga wasu daga cikin sanannun wurare.

Sanannun Wuraren da ake sayen kaya a inline

Farashi

Yana da matukar amfani kafin ka sayi wani abu a cikin wata website ka tabbatar ka ga farashionsa kuma ka fahimce shi kaga nawa yake duk nawa kuma kwara nawa kake so duk suna bada damar kara yawan ko ragewa to  sai kayi.

 

 

Farashi

 

Akwai abunda ake cema cupon code a harkar sayayya online idan suka baka ita kana iya sata a inda aka rubuta shi, shi amfanin sa shina yana sa a rage maka farashin kayan.

Yanayin Abunda Zaka Saya

Babbab kuskure ne ka ziyarci wata website wadda ake saida kaya ka ta wucewa ba taren da lura ba, yana kyau ka duba bayanin abun tunda suna rubutawa a kasan kowane abu.
Sauran abubuwan da zaka kula da su shine wane kala ke akwai, ya kake son girman shi ko fadin shi, yadi nawa kake so , kilogram nawa ddama sauransu.

Hanyar da Za’a kawo maka Kayan

Bayan ka fahimci abunda zaka saya da kyau to to yana da kyau ka fahimci ya za’a kawo ma kayan shin kyauta za’a kawo wato free shipping  idan dai har free shipping ne to zasu dauki kudin kayan zalla banda na kawowa’
                                         kawowa
Idan kuma ba free shipping suke ba zaka gas kudinka sun karu akan yadda ka sayi kayan in ka kilga to nan sai ka biya kenan to duka dai zasu hada maka sai ka biya gabakidaya, kuma ina kara tunama ka tabbatar ka sa address, lambar waya da gari da sauran bayanai daidai yadda abunja zaizi a cikin sauki.

Hanyar Biyan Kudi

Abu na karshe kuma shine fannin biyan kuda ta ina zaka biya kudin da ka sayi kayan to shi ma ya danaganta ga website din amma manyan website suna amsar ta biya da katin bankinka na cikin gida kamar Nigeria har payment on Delivery suke wato in an kawo ka biya.
                                           Biyan Kudi
To sai ka zaba akwai hanyoyi da dama kamar ka biya ta katin banki master card ko visa, biya in an kawo ta ahanyar amfani da kudin zamani na Bitcoin ta transfer da sauransusai ka zaba daya daga cikinsu.