Kamar yadda dai aka sani gwanda tana daya daga cikin kayan marmari inda take da amfani spsai kuma take take yaka rawa wajen inganta lafiya a jikin mutum. A baya munyi post a kan amfanin lalle ga mata wanda har ma mazan yanayimasu.
Idan akayi magana game da gwanda ba wai kawai dan iccen kawai yake magani ba a’a har ma da ganyen ta, yana da matukar amfani ga jikin dan Adam kuma yana warke cututtuka da yawa da izinin Allah wanda masana ma sunyi bincike inda suka ce yana rage saurin tsufa da wuri saboda cututtukan da yake magancewa da ke sa saurin tsufan
Table of Contents
Wasu Daga Cikin Cututtukan da yake Magancewa
Wadanan cututtukan da zan ambata suna yawan damun mutane kuma inshallahu idan mutum ya rike ganyen gwanda zai samu sauki, matsalar da ake fuskanta ga mutane shine rashin hakuri da yin abu yadda ya kamata:
- Lamonia
- Asma
- Malaria
- Typort
- Hawan Jini
- Cancer
karanta Fanin Sanao’i:
Yadda Ake Amfani da Ganyen Kwanda
Ga wanda yake son ya yi amfani da ganyen gwanda to yana da kyau ya sani cewa idan ya debo sa sai ya samu ruwa ya sa shi a ciki ya zuba gishiri ya wanke shi yadda zai kashe kwayoyin cutar da ke tare da ganyen.
Daga nan kuma sai ya samu tukunya a dora shi a sama a sama shi wuta ba mai ci ba sosai, madaidaiciya a dafashi ya dafu.
karanta Fanin Labaran Mamaki na Kowace Alhamis:
Da ya dafu sai a sauke shi a samu wurin zubawa a juye shi a rinka sha musamman da safe kafin a ci kowane irin abinci da awa daya ana so a sha shi, yana da daci amma masana na cewa dacin ganyen gwanda ba mai illa bane na magani ne
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da Fasaha2023.01.27Yadda Ake cike Application na Aiki a online da kanka
Kasuwanci2023.01.19Kasuwar Canji: Bayani akan Sana’ar Canjin Kudi
Kimiyya da Fasaha2023.01.15Yadda ake Gano Waya Bayan ta Bace ko an Sace ta
Kimiyya da Fasaha2023.01.13Fasahar Biogas: Bayani akan Samuwar Gas daga Shara ko Bola