Skip to content
Home » Android Apps: Applications Biyar masu amfani na Kamfanin Google wanda suke da matukar amfani a rayuwar yau da kullun

Android Apps: Applications Biyar masu amfani na Kamfanin Google wanda suke da matukar amfani a rayuwar yau da kullun

Google
Kamfanin Google na daya daga cikin manyan kamfanunukan Duniya na duniyar kimiyya da fasaha wanda yayi kusan shekaru yana gudanar da aikinsa tun daga asalin fara Google Search wato manemar Google, zuwa yanzu ya zama cewar har android dinda kake amfani da ita mallakinsa ne wanda shine dalilin da yasa kake ganin apps dinshi a ciki da yawa.
A yau munyi dubi akan wasu appsa wanda zasu taimaka maka sosai a rayuwar yau da kullun wanda wasun suna taimaka maka wajen adana maka abunka a cikin waya kamara su vidios, photos da sauransuduka kowane da rawar da yake takawa.

Su wa Google ke ba damar amfani da Apps din?

Kamfanin Google suna ba kowa damar amfani da apps dinsu yadda ya kamata da sharadion idana kana da Gmail Account idana bakada Gmail Account a baya mun koya yadda ake bude shi in kuma kana da shi sai kayi Login a cikin wayar ka domin amfani da apps din.

Android Apps na Google masu amfani 

Anan zani lissafo su tare da bayani akan mahimmancin su kamar yadda a baya munyi bayani akan yadda zaka amfana da YouTube  da kuma post din yadda zaka yi Install Sofware a Computer  suma suna da amfani kana iya duba su.
To apps ddin daia gasu kamar haka a kasa lissafi

  1. Chrome
  2. Drive
  3. Photos
  4. Gmail
  5. Maps 

Chrome

Chrome Browser ce mai matukar amfani wadda take da sauri a wajen Browsing Downloading da sauran abubuwa daban daban wanda Browser take yi, na ma fi baka shawarar aje Chrome a cikin wayar ka da ka aje Opera saboda matular saurion Browsing da take da shi fiye da Opera.
Idan kana son sauke Chrome ga link sai ka yi installing  Chrome a cikin watar ka ta android play store cikin hanya mai sauki

Drive

Drive ma yana daya daga cikin apps wanda syuke da amfani yana da matukar amfani kayi install dinshi in bakada shi saboda shi abunda yake zaka daura abubuwanka a cikinsa don gudun salwantar su kada a sace wayar, ta fadi  ko kada su cika maka storage sai ka dora abubuwanka a cikin shi.
Drive

A baya munyi post a kana yadda zaka aje abubuwanka a Drive, kana iya duba shi don koyon haka wanda zai taimaka maka sosai.

Photos

Google photos na da amfani sosai yana taka rawa fannin photo a wayarka yana aje maka hotunanka sun kuma sa mashi Editor wadda zaka dan gyara hotunan da kake so, kuma kana iya hada album da shi dama sauran aubuwa masu amfani.
Photos
Wannan app din na photos yayi kama da google drive dan dai bam bamcib su shine shi Drive ya shafe fannin adana komai shi kuma photos komai da komai ya kunsa kana iya installing dinshi a playstore ga link Shima.

Gmail

Gmail shi na tura sako ne wanda zaka ya shiga a cikinsa ka tura sakon Email idan baka iya tura sakon emaila ba duba yadda ake tura sakon Email munyi bayani dalla dalla akan shi shima da matakan da zaka bi.

Maps

Maps shima wani app ne ko manhaja na Google wanda yake nuna maka inda kake misali yadda abun yake shine zaka kunna lokation zai nuna maka inda kake ko kuma a ce ana tuka ka a mota zakaga akwai  wajen da zaka sa inda zaka fara Tafiya da wajen tsayawa zai nuna ma inda kake da kuma kilometer da kukayi da sauransu.
Map

Har yau dai wannan map din yana da matukar amfani ga direbobi ma musamman idan basu da cikakkiyar fahimtar inda zasu da sun rubuta mashi ga inda zasu ga inda zasu tsaya zai cigaba da taimaka masu.

Kammalawa 

To wadannan apps da muka ambata suna daga cikin manhajoji masu amfani wanda suke taimakawa a rayuwar mu ta yau da kullun wanda mallakin kamfanin Google ne a cigaba da kasabcewa da mu a Hausawasite.com.ng.