Manyan kamfanunnuka na kasar America suna kokarin bullo da wani kasuwanci wanda suke son su kai mutum don shakatawa wata duniya ya biyasu wato yawan bude ida a sararin samaniya Space Tourism .
A yanzu kusan akwai manyan kamfanoni wanda suke kokarin samun kudin shiga ta wannan hanya wanda kowanen su yake son cimma wannan buri nasa a nan kusa bada dadewa ba.
Table of Contents
Manyan Kamfanunuka dasuke Neman Kudi ta Wannan Hanyar
A Shirin Labaran Mamaki na wannan website wanda muke kawowa kowace Alhamis IN ba;a manta ba a baya mun kawo Fasahar noma batare da kasa ba da inda zaka samu kayan a wannan website ta Hausawasite.com.ng wannan mako kuma mun zakulo maku kwara ukku daga ciki wadda suke da wannan aniya inda zamuyi maku bayaninsu daya bayan daya gasu kamar haka.
SpaceX
Spacex kamfanine dake a kasar America wanda tarihin kirkirar sa an yi kirkira shi ashkara ta alif 2000 yau kusan shekara ashirin da daya da ta gabata.
wanda ya kirkiro wannan kamfani shine mai kudin duniya na biyu wanda ake kra da Elon Musk, tun bayan kirkirar kamfanin sun gina shi ne da niyyar daukar mutane daga wannan duniyar zuwa wata dake makwabtaka da ita waadda ake kira da duniyar MARS.
Tarihin kamfanin ya tafaka mummunar asara a shekaru kusan goma sha biyu da suka gabata amma saboda a juriya a yanzu suna samun riba wanda har sun hada jirgin da zai yi wannan tafiya duk da ba;a fara ba sai nan da kusan 2031 zasu dauki mutane na farko.
Virgin Galactic
Virgin Galactic kamfani ne wanda yake koakarin samun kudi ta hanyar yan yawon shakatawa na duniyar wata ba kamar na sama ba.
Wanda ya mallaki wannan kamfanin wani katafaren mai kudi ne dan kasar ingila wanda ake jira da Richard Bramson, wanda a wannan kamfanin nasa suna son ya kasance kamfanen da za’a biya kudi a je yawan shakatawa a sararin samaniya.
Inda a 11 ga wata july na 2021 shugaban kamfanin da shi da wasu suka ze suka dawo don su nuna ma duniya tadda abun zai kasance a cikin jirgin da kamfanin ya kirkira wanda ake kira da VSS Unity , kamafanin yana shirin fara jigilar muatane a shekara mai zuwa.
Karanata: ku sance damu Duk Alhamis a WWW.HAUSAWASITE.COM.NG
Blue Origin
Wannan kamfani mallakin maim kudin duniya ne na farko wanda ake kira da Jeff Bezos shima kamar yanayin na sama ne suna koakarin yadda zasu fara kai yan yawon shakatawa a sararin samaniya ;
Shugaban kamfanin da wasu sun jaraba shirin a 20 ga watan july 2021 don su nuna ma duniya yadda abun zai kasance suka je suka dawao kuma suma an gaf da basu dama su fara shirin daukar mutane bakidaya.
Author Profile

Latest entries
GirkiNovember 25, 2023YADDA AKE MOIMOI (ALALA) DA MIYAR KODA
UncategorizedNovember 24, 2023Yadda ake sarrafa kifi
UncategorizedNovember 15, 2023Ciwon Snyi: Muhimman Abubuwan da ya Kamata ka sani akan Sanyi
UncategorizedNovember 12, 2023Yadda ake miyar yalo