Table of Contents
Yadda zaka kyara kasuwancinka da hanyar hotuna don jawo Hankullan masu saye
To Kamar yadda muka saba kawo maku abubuwa masu mahimmaci a koda yaushe yau zamuyi dibi akan yadda zaka gyara sana’arka ta fuskar kawatara da hoyuna wanda in ka yada su a kafafen sada zumunta su ja hankullan mutane da kuma inda zaala samu masu hada maka wadannan hotuna a farashi mai sauki.
Abubuwan da ya kamata kasuwanci ya kunsa na hotuna
kaloli
To kaima ina baka shawara ko posta hotonka zakayi kasamu kaloli biyu ko ukku wanda na kasuwancin kane ana cemasu Brand colours a turance
Taken Kasuwancin ko kuma logo
Logo wani zane ne wanda ana kuma cemasa take wanada shi take zakaga duk inda ka ganshi kana gane abunda kamfanin ko mai shagon yake saidawa.
kai har ma wani lokacin in kaga take ko logo in ka san mai kamfanin kana iya tuna shi a ko’ina kaganshi a poster ce ko banner da sauransu.
Misali CoCa Cola zakaji ranka yabaka logon ta to a haka logo yake taimakawa wajen darsama customomi darsashin son abunka in kana inganta shi.
Hotunan Talla ko Banners a turance
Hotunan Banner kala biyu ne akwai wadda an buga maka ita akwai wadda misali wayarka take duka suna da amfani.
Hoton Banner shine hoton dayake nuna bada garabasa wani abu misalai zka bada ragi ga kaya wanda ya saya yau ko kuma duk abunda yake tallata maka haja ta fuskar sa hotuna da kuma rubutu na bayani.
An jaraba wata banner wadda ta burge masu kallo ta tallar zanen gado ne data dora whattsapp inda ta samu aka fara tayawa ba jimawa aka bada aiki,
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin