Skip to content
Home ┬╗ Rubutun Littafi: Manhajoji masu amfani ga masu rubutun littafi kamar Hausa Novel

Rubutun Littafi: Manhajoji masu amfani ga masu rubutun littafi kamar Hausa Novel

Manhajoji masu amfani ga masu rubutun littafi kamar Hausa Novel

Litattafai dai a yanzu akamar yadda kowa ya sani mutane na yawan amfani da sukuma kama daga rubuta liatattafai na Hausa Novels masu dadi wanda suke bada wani labari ko kuma wasu liatattafai wanda za’a koya wanui abu a cikinsu.

A wannan Website ta WWW.HAUSAWASITE.COM.NG muka ga ya kamata muyi rubutu a kana software wadda ya kamata mutum yayi install a xcikin computer dinshi wadda take irin wannan aiki mai mahimmaci.

Wadanne kalar manhajoji ake amfani dasu wajen Rubuta littafi?

Tabbas akwai manhajoji da dama wanda ake irn wannan aiki da su wanda akle kira da suna office softwares ko kuma office suit dun kunshi fannin rubutu, kidaya da kuma gabatarwawato presentation.
Ta hanyar amfani da irin wannan software kana/kina iya rubuta littafi ko duk wani abunda kake so a ciki shina a format na PDF, TXT, DOC da dai sauransu. 
Akwai software ta kyauta wadda ni kaina ina amfani da ita gaduk abubuwan  da nike son in rubuta wadda ake ake kira da WPS, tabbas ga mafi yawancin masu amfani da android ba bakuwa bace.

A Ina zan yi Download din wannan software din?

To akwai software dinta wadda ake iya installing a cikin computer cikin sauki, in kuma mutum baya da computer to yana iya amfani da watarsa ta android yayi download din wps app a cikn play store.
To ga msu amfai da computer ga addres wanda zasu ziyarta a kasa:
Da ka shiga a address dinda na bada indai ka iya Browsing a computer a sama sai ka zabi wadda zaka yi downloading kayi installing a computer dinka kamar yadda a baya na koya yadda ake install din software.
Ga wanda yakeda ko take da tambaya ko kuma wani karin bayanai har kullun ana iya ajewa a comment section wanda tak a a kasa.