Farashin Dala zuwa Naira: Bayani akan yadda zaka ga canjin kudi online

 

Wannan shafin zai koya maka yadda zaka canza farashin naira zuwa dala da kuma yadda zaka canja dala zuwa naira.

Kana iya canza ko naira nawa kake so zuwa dala sannan kuma kana iya canza kudin Niger  sefa zuwa Naira ko kuma Naira zuwa sefa.

Abubuwan da zaka iya yi

Kusan yawancin sanannun kudade na duniya kana iya canza su ta wannan abun canjin kudin da yake a kasa

  • Saifa Zuwa Naira
  • Naira zuwa dala
  • Dala zuwa Naira

 

Yadda zaka yi amfani da shi

Da farko zaka rubuta yawan kudin da kake son a ka ga farashinsu asama.

Na Biytu zaka Zabi Kudin da kakeson ka canza

Na Ukku zaka rubuta wanda za’a canza ma zuwa