Skip to content
Home » Maganin Ulcer: Yadda zaka magance gyanbon ciki ulcer Babba da karama

Maganin Ulcer: Yadda zaka magance gyanbon ciki ulcer Babba da karama

Maganin ulcer yana da kyau ga duk wanda ke fama da wannan ciwon na gyambon ciki wato olcer ya nemi magani saboda illolin da take haimar wa a jikin mutum idan tayi yawa.

A dalilin haka ne a cikin wannan post inshallahu zani yi maka/ki bayanin maganin ulcer saboda Allah da kuma hanyoyin da zaka bi don kiyaye lafiya saboda gudun kamuwa gaba kamar yadda a baya mukayi maganin fitsarin kwance da maganin tari..

maganin ulcer

Minene Ulcer da kuma maganin Ulcer?

Ulcer dai a hausance ana kiransa da suna gyambon ciki, wanda ciwo ne wanda yake da alaka da ciki  da yan hanji wanda yake kama babba da yara duka ba wanda yake bari amma yafi yawan kama matasa.

Wannan ciwo na ulcer a irin wadannan kasashe masu tasowa kusan mutane kashi sabain a cikin dari suna dayke da wannan lalura ta ulcer wasu ta kama su batayiyawa ba wasu kuma ta yi masu yawa.

yadda take  yi a cikin jikin dan adam tana hada wani ciwo ne kamar gyambo wanda duk yawancin da cikin ya dana ji shigar wani abu sai ya kama zafi.

Idan ulcer tayi yawa tana haifar da wani rami na ciwo wanda a wasu lokuttan har ma zubar jini yake.

Alamomin Ulcer

  • Ciwon Ciki
  • Yawan Kasala
  • Ciwon baya
  • Nuyin jiki
  • Yawan amai musamman da anci abinci

Maganinta

A fanin magance wannan ciwo na ulcer abun ya kasu zuwa gida biyu akwa mai ulcer karama wadda bata yi mashi yawa ba akwai kuma mai babba wadda tayi yawa.

Yadda ake magance Karama

Yadda ake maganin ulser da ayaba

A wannan hadi na farko zaka samo ayama mai kyau ka markadeta sosai daga nana sai ka samu madara ka zuba ta a cikin ayabar ka motsa.

Madarar ko wace kala mai gari kota ruwa kamar peak duk wadda ka samu.

Bayan kayi haka sai ka rimka sha kofi daya da safe duk rana tunda safe kafin ka ci komai sai ka sha bayan minti talatin kana ita cigaba da cin abincin ka.

Ayabar daya ta isa idan zaka yi amfani da babbar ayabar amma idan karama ce kana iya sa biyu tayi.

Newzaka rinka sha sau biyu a rana da safe kafin ka ci komai sai kafin ka kwanta bayan ka ci abinci sai ka saha kofi daya.

Yadda ake magance Babbar

Magarya domin magance ulse

Yadda zaka magance babbar ulcer wadda tayi yawa tana damunka to a nan ba ayaba zaka cigaba da ci ba amma kana iya yawaita cin ayabar don ta dan taimaka wajen warkarwa amma a kula ba’a son yawaita cin ayaba ita kadai idan ana jin yunwa sai an ci abinci.

Yadda zaka yi wannan hadin na babbar wadda tayi yawa zaka samu yayan habbatus sauda zaka ji su har ma kamar yaji garesu da kuma maiko marar dadi masu kyau

Yadda zaka hada shine zaka samu yayan habbatus sauda ka daka su sai ka samu garin magarya sai a rinka tafasawa kamar shayi a sa zuma a ciki sai ka rinka sha inshallahu za.a warke

zaka rinka sha safe da marece kuma kana iya a tafasa maka ka  aje ka rinka sha da ka tashi .

Karanta:

Maganin Tari da Mura da sanyin Maza da Mata

Maganin Fitsarin Kwance ga Manya da Yara

Kammalawa

Ulcer dai ciwo ne wanda kamar rauni ne za’a ce a cikin cikin dana adam wanda yake haifar ciwon ciki da baya da kuma irinsu amai.

Kmar yadda muka yi magana akan maganin wanda yake da tambaya sai yai a comment section da ke kasa wanda yake son a hada mashi wannan hadin yana iya tuntubarmju

+2349037157675