Kananun sana’oi masu saukin yi na da yawa musamman ga dalibai da kuma wanda yake neman na dogaro da kai, wanda daya daga cikinsu ita ce sana’ar saida data wato data reselling a turance.
To a cikin wannan post din namu na yau inshallahu zani yi maka bayani dalla dalla akan yadda zaka far wannan sana’a da kudi kalilan dpomin yawancin mutane da anyi magana akan irin wannan sana’a abunda yake fara zo masu shine saida kuydade da yawa sosai kanan zasu iya farawa.
Table of Contents
Ya Sana’ar Data Yake?
Sana’a data a yanzu tana daya daga cikin sana’oin da ake samun kudi da su sosai indai kana da customimin ka saboda yawan yadda mutane yanzu kowa yake yawan amfani da wayar hannu da kuma computer.
kuma ita ainihin sana’ar nan da yan kmudinka kalilan kamar dubu ukku kana iya farata lafiya lau indai kana da waya har ma idan kaga dama kana iya hadawa da tura ma mutane katin waya wato VTU.
Karanta : Hanyoyin Samun kudi masu saukin ga Dalibai
Yanayin jarin da zaka fara
Kana iya farawa da koda naira N3000 ce ko kuma abunda ya wuce haka duk yadda kaga dama kake son ka fara kuma akwai riba sosai duka misali a MTN zaka saya akan naira N250 ka saida !GB zuwa naira N300 ko kuma N350 kaga ka samu ribar naira 50 ko kuma naira dari ya danganta ga yanayin yadda wurinku ake saida datar.
Sai kuma a fannin katin waya na turawa za’a saida maka akan naira 97 ka saida zuwa naira 100 kaga na dubu naira 30 kenen shi kati baikai data riba ba kamar dai yadda aka san kasuwarsa.
Sauran abubuwan da zaka yi sun hada da printing na Katin waya, sai kuma irin subscribtion na wuta da da irinsu starttimes duk wanda ya zo kana iya yimasa nan take ta hanyar amfani da wayarka.
Karanta: Yadda ake fara kasuwanci da karamin jari
Yadda zaka fara
DataClip
DataClip wata website ce mai zaman kanta wanda idan kayi register da su zaka iya saida data akan farashi mai sauki, kuma ya danganta akan yadda kake son ka zuba kudin farawa wato jari.
Wadandanda suke da kamfani sun taimaka sosai saboda kusan baka da bukatar a ce ka zuba kudade da yawa ta lalace a wannan a lokacin da zaka tura ma dan sayenka ne zaka sayi datar suyi handin nan take ta je masa.
Haka ma kana da damar saida abubuwan kamar su kati kana iya biyan bills kamar na wuta, starttime da sauransu ta hanyar amfani da su.
Domin farawa dole sai kayi register kana iya tuntuba ta ta whattsapp ko kuma kira sai in tura maka link dinda zaka bi shi ka sauke application din domin fara nagaa kasuwanci ga hanyoyin da zaka iya tuntuba ta kamar haka.
Lambar Waya
09037157675
Email Address
Kana iya tuntuba ta sai ka biya kudin ka fara inshallahu ta whattsapp ko kuma ka tura mani sakon email zan duba in maido maka inshallah.
Karanta: Hanyoyin 5 da Suke Taimakawa Wajen Maida Karamin kasuwanci Zuwa Kamfani
Yadda Zaka Yi Register da Kanka
Ga matakan da zaka bi domin ka fara sayar da data da kanka a gida kake ko kuma shago kake, gasu zaniyi bayaninsu dalla-dalla.
Mataki na Daya
Zaka ziyarci shafin DataClip.com.ng bayan ka shiga sai ka danna get started wajen rijister ko kuma ka bi link din nan na kasa wanda zani aje sai akayi registration.
ka cike sunanka , na mahaifi, username da kuma password duka ka cike su amma wajen account type ka zabi earner shine free account.
Akwai App Kayi Mani Magana a Whattsapp in Turo maka
Lambar Waya
09037157675
Ga Link na Register: https://dataclip.com.ng/account/NewUser
Mataki na Biyu
bayan kayi mataki na farko ya nuna maka normal kayi komai normal ba error to zai kaika wajen login ko kuma ka danna login da kanka.
A wannan fanni zaka cike email address dinka da kayi register ka kuma sa passwordsai ka dannan login zai kaika a dashboarda inda nan ne gida da zaka cigaba da abubuwan.
Idan kana son farawa ka tuntubeni ta whattsapp domin sauran karin bayani
Lambar Waya
09037157675
Email Address
Author Profile

Latest entries
GirkiNovember 25, 2023YADDA AKE MOIMOI (ALALA) DA MIYAR KODA
UncategorizedNovember 24, 2023Yadda ake sarrafa kifi
UncategorizedNovember 15, 2023Ciwon Snyi: Muhimman Abubuwan da ya Kamata ka sani akan Sanyi
UncategorizedNovember 12, 2023Yadda ake miyar yalo