You are currently viewing Wanda Yafi Kowa Kudi a Duniya da Tarihin yadda ya samu Kudin

Wanda Yafi Kowa Kudi a Duniya da Tarihin yadda ya samu Kudin

Idan ana maganin wanda yafi kowa kudi a duniya a wannan shekarar da muke ta 2022 to hazikin dan kasuwan nan ne da ake kira da suna Elon Musk wanda yafi kowa kudi da dalar amurka akalla biliyan $219 B kamar yadda kididdigar jaridar forbes ta bayyana.

A cikin wannan post din zamuyi magana akan fitaccen dan kasuwar, Takaitaccen Tarihin rayuwarsa dana kasuwancinsa da kuma kalubalen da ya fuskanta na kasuwanci.

wanda yafi kowa kudi elon musk

Yadda Yafi Kowa Kudi a Duniya

Elon musk dai mutum ne wanda yafi kowa arziki a fadin duniya kamar yadda kididdiga ta bayyana inda yana da kamfunna da yawa a fadin duniya musamman a kasar america.

Mutum ne wanda ya sauya yadda ake tafiya a mota yake kuma kokarin kawo sauyin yanayi daga yawan amfani da fetir zuwa amfani da hasken rana wanada ya hada kamfanin da ake kira da solarcity da kuma spacex.

Mutum ne mai tsananin kwazo a fannin karatu wanda ake cewa kusan kullun yana iya karancema misalin litattafai guda biyu, sai dai ga abubuwan da yaa kamata ka sani tun farkon tashinsa yarintaka da kuma girmansa.

tarhinsa da computer l

Tarihin Rayuwarsa

Cikakken sunansa shine Elon Reeve Musk an haife shi ne a shekarar 1971 wanda yanzu shekara 51 da daya kenan, an haifeshi ne a kasar South Africainda daga baya ya koma kasar amera ya mallaki shaidar zama dan kasa wanda yake da uta a halin yanzu.

Mahaifinsa Enineer ne asalinsa kuma mahaifiyarsa yar fashion ce inda a shekarar 1980 suka rabu da mahaifinsa, a lokacin yana yawan zama tare da mahaidinsa a south Africa.

A lokacin da yana taro karami ya tashi ne yana son karatu kuma akwai computer a gidansu inda yake ta kokarin karanta littafai da suke bayani akan computer har ya iya yarenta ya fara hada game tun yana shekara 12 a duniya.

Tarihin Kasuwancinsa

Tun yana dan shekara 12 a duniya bayan ya koyi yaren computer yayi amfani da shi ya hada game wadda ya sama suna da blaster inda ya saida ta a wannan lokacin kusn dala $500.

A shekarar ya matsa America  in a shekarar 1995 Elon MUsk da  Dan uwansa da ke kira da Kimbal suka hada kamfaninsu wato Zip2 da kudin da suka ra daga mahaifinsu suka kama daki yace suakyi ta aiki ba dare ba rana domin samar da shafin internet wanda yake kwadama masu jarida hanya da map.

A shekarar 1999 suka sayar da kamafani ga wani kamfani da ake kira da compaq a zunzurutun kudi hara dala $300 million inda suka raba suka maida kudin da suka ara daga mahaifinsu inda ya samu kashon share dinsa dala million $22.

A cikin shekarar bayan haka kuma sai ya kara bude wani kamfani da ake cema X.com wanda yanzu ya koma paypal inda kamfanin ebay ya sayi kamafanin akan $1.5 Billion ya samu kason share dinsa $175 kashi sha daya  11% da ya makka.

Daga nan ne ya hada spacex da zummar kai mutane duniyar mars ayi rauwa cen wanda suke hada rocket sai kuma kamfanin tesler na kera motoci masu amfani da hasken rana.

Shawarwarin da yake ba yan kasuwa

yana yawqan ba yan kasuwa shawarar suyi hakuri kuma su rika aiki tukuru saboda idan wani yana aikin kasuwancin shi tsawon awa 50 kai kuma ka riba ka fishi.

Kuma yana bada shawarar rashin saurin sarewa saboda ya hadu da asarori da yayi tayi a kamfunnan sa mudsamman na hada rockt inda ya shafi shekaru kusan sha ukku yana fama da asara.