Skip to content
Home » Waya Hannu: Muhimman Abubuwa 10 na Waya da ya Kamata ka Sansu

Waya Hannu: Muhimman Abubuwa 10 na Waya da ya Kamata ka Sansu

Wayar Hannu abu ce wadda kusan kowa a duniya yanzu yake amfani da ita wadda kusan dukkan harkokin rayuwarmu muke gudanar da su, to amma da yawan mutane wani lokacin suna samun matsala wajen iya wani abu ko kuma banbance shi a wayar su.

Wayar hannu

Micece Wayar Hannu?

Wayar hannu kusan muna kala biyu akwai wadda ake cema keypad wadda kira kawai ake yi da ita akwai kuma Babbar waya wadda ake cema smart phone dukansu suna da amfani.

Amma babbar tafi saboda yadda take abubuwa da yawa da rayuwar dan adam yake bukata kuma ta hada da kiran da kuma aika sako bakidaya.

Saidai rike ta da yawan bincik akanta yana taimaka ma mutum kara fahimtar wani abun saboda yadda kullun kimiyya da fasaha ta kera irin wadannan wayoyin gaba take yi sosai, a cikin wannan makala zamu yi bayani akan wasu muhimman abubuwa tare da bada link domin koyan wasu daga cikinsu.

Muhimman Abubuwan da Kamata ka Iya

Akawai bangarori da dama da kowa ya kamata ace ya iya wanda iya su yakan taimaka ma ,mutum a wajen kasuwancinsa karatunsa ko ma ta hanayar nishadantar da shi a rayuwarsa ta yau da kullun. ga su kuma zan lissafa su kamar hakatare da bayani akansu.

  • Fahimtar Account Na waya
  • Iya Bincike
  • Fahimtar yadda ake adana Abubuwa
  • Fahimtar Tsaro
  • Fahimtar Kafafen Sada Zumunta
  • Fahimtar Jalafta ko Tanada wayar
  • Fahimtar Fannin sadarwa
  • Fannin Backup da Restore
  • Fannin Manhajojin Inganta Rayuwa
  • Fannin Video, Hotun da kuma Kara

Abiyomu domin samun cikakken bayanin nan da kwanaki kadan

Karanata: Yadda zaka fara Sana’ar Saida Data