Canjin kudi sana’a ce wadda mutane suke yinta wanda tana da riba da kuma faduwa kamar dai yadda kasuwanci ya gada, aci riba ko kuma afadi kowane yana iya zuwa.
A post din mu na yau zamuyi magana akan kasuwan canji da kuma yadda aake fara ta kamar yadda mukayi a sana’aoi masu yawa a baya.
Table of Contents
Micece Kasuwar Canji?
Idan akace kasuwar canji exchange trade ko kuma yadda asu suke cewa black market kasuwa ce ko kuma ince kasuwanci ne wanda ya kunshi canjin kudin wata kasa dana wata kasa.
Kowace kasa tana farashin kudinta da kuma kimarsu kamar naira, dala, euro da sauransu duka wadannan kudade ne da ake amfani da su a fadin duniya wanda kuma suna da yanayin darajarsu.
Shiayasa zaka ga mutane suna bukatar sananin farashin dala, farashin sepa, farashin riyal da sauransu.
Saidai afannanin daraja wani kudin yafi wani kudin daraja misala dala tafi naira daraja duka dala daya 700 misali za’a saye ta idana dala dari za;a sayar kaga 700 x 100 shine jimillan kudin zasu kama.
To yanayin kimar kudi ya danganta ga yanayin cigaban kasa da kuma tattalin arzikinta wata tafi wata kuma akwai abubuwan da dama ke daga darajar kudi ko kuma su rage su.
Karanta:
Abubuwan da ke Haska Hajar Karamin Kasuwanci su maida shi Kamfani
Muhimman Abubuwan da suke Taimakawa wajen samun Nasara a Kasuwanci
Ya aikace aikacensu yake?
kamar yadda mukayi bayani akan kasuwar canjin ita a sama to masu wannan sana’ar ita su ake kira da yan canji wurare da yawa ana iya canza maka kudi kamar anki wanda su da farashin kasa suke fani bana yan kasuwa ba.
Amma su yan canji su yanayin farashinsu daban yake dana gwamnati wanda bankuna suke amfani da shi kuma suma suna saye ne su saida kudin su canza.
Dalilan da ke sa ayi canjin kudi
- Shigowar aki a cikin kasa
- A turo ma mutum kudi daga wata kasa ya zare a cikin kasarsa
- Tura ma wani wanda yake a wata kasa kudi
- Kasuwanci
Karanata:
Yadda ake farawa
Domin fara wannan Sana’ae akwai bukatar zari kamar yadda kowace sana’a take bukata kuma idan son samu kai mai dan karfi sosai yadda idan akazo ka canza kudi zaka iya.
Samun wri mai tsaro kyau da kuma inda mutane zasu gane yana da matukar ahimmanci a irin wannan kasuwancin saboda yadda za’a gane nan ana canjin kudin.
Kuma irin wannan kasuwancin yana akwai abun mai mahimmancin da yakama mai son farawa ya sani shine sanin kudin jabu saboda idan ba’a yi takatsantsan ba ana kawo maka na jabu ka canza.
Hada kai tare da yan kasuwar doin sanin farshi nada matukar ahimmanci karika sanain yanayin kasuware safe ta rana da kuma ta dare abu ne dayake tai akawa sosai a harkar.
Karanta:
Yadda ake Gano Waya Bayan ta Bace ko an Sace ta
Bayani akan Samuwar Gas daga Shara ko Bola
Nau’in Kamfani 5 da Zaka Iya Fara su a Natsayin Karamin Dan Kasuwa
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin