Skip to content
Home » Nau’in Kamfani 5 da Zaka Iya Fara su a Natsayin Karamin Dan Kasuwa

Nau’in Kamfani 5 da Zaka Iya Fara su a Natsayin Karamin Dan Kasuwa

Amatsayinka na karamin dan kasuwa kana iya yin ko kasan kaima kana iya gina kamfaninka ka kafa shi, wannan ba wani abu bane mai wahala saboda abun duk akan yanayin kasuwanci ne yake tafiya wanda yan kasuwa ke yi.

Akwai wasu nauin kamfani wanda kaima a matsayinka na karamin dan kasuwa zaka iya farawa a unguwarku ko kuma a garinku wanda zaka iya farawa kuama a cikin wannan post din inshallahu zamu yi bayani akansu da yadda suke da dalilin da ya sa suke da saukin yi.

Minene Kamfani?

Kamar yadda a baya mukayi bayani akan bude kamfani da kuma abubuwan da ya shafe shi munyi magana akan cewar kamfani duk wani wurin kasuwanci ne da wasu mutane suka hadu suka hada waat haja suna kokarin suga sun gayrata yadda za’a saya.

kamfunna da zaka iya budewa

Kuma yana da kyau ka sani cewa ta hanyar bude kamfani ne kasa ke zama lafiya a tattalin arziki kuma idan ka bude ka taimaki wasu sun samu aiki, amma idan kowa yace aiki zaiyi babu inda za’a saboda ba masu kirkira.

Shiyasa yake da kyau a halin rayuwa ya kasance kana da wani abunda kake bincike akai na kasuwanci wanda kake son aiwatarwa ko kake mafalki anan gaba zakayi da haka ne rayuwar mutum take cigaba ya bar matakin.

Ga wasu masu saukin farawa a matsayinka na karamin dan kasuwa wanda ba babban jari sosai suke buka ba ko da matsakaicin jari kana iya fara su.

Lissafinsu

Kamfanin Takalma

Kamfanin Biredi

Kamfanin Mai da Kuli

Kamfanin Canjin Kudi

Gidan Abinci 

Duka wadannnan da muka ambata munyi magana akan wasu daga cikin su wanda idan ka danna link din zai kaika domin samun cikakken bayani a kansu.