Skip to content
Home » Skyly: Ƙungiyar Koyon Sana’o’in Zamani Domin Dogaro da Kai

Skyly: Ƙungiyar Koyon Sana’o’in Zamani Domin Dogaro da Kai

Mi*Skyly*
*Motto* : _modern skill made easy for everyone_

https://chat.whatsapp.com/EJhaCHarR3MHUndk3aTIhy

—Free Class: Insha-Allahu makarantar skyly ƙarƙashin jagorancin
Ibrahim Buhari *(CEO)* za ta gabatar da shiri na musamman kan wasu darussa wanda za su taimakawa Ɗalibai da ma al’umma bakiɗaya. Darussa ne da su ka shafi cigaban al’umma ta fuska daban-daban.

Ku mai da hankali a kansu dan suna da matukar amfani.

—darussan da za mu koyar sun haɗa da.

🔰 *graphic design*
➡️ introduction to graphic design
➡️ invitation card
➡️banner
➡️ How to convert inch to pixel size
➡️ how to convert em to pixel size
➡️ functions of colors

🔰 *android development*
➡️minene application
➡️banban cin application da website
➡️ amfanin application
➡️yadda zaku haɗa text application
➡️yadda zaku haɗa Camera application
➡️yadda zaku haɗa facebook, Instagram, tiktok application

🔰 *web development*
➡️ introduction to HTML and CSS
➡️ Tarihin HTML da CSS
➡️HTML editors
➡️ HTML attribute
➡️ HTML style
➡️ solution of <p> paragraph to <pre> preformatted text
➡️HTML text formatting
➡️HTML color values

🔰 *blooging*
➡️ introduction to blooging
➡️ benefit of blooging
➡️ difference between blogger and WordPress

—Insha-Allahu za mu yi wannan darasi na ƴan kwanaki, muna fatan al’umma za su bada haɗin-kansu dan mu amfana baki ɗaya. Allah ya ba mu sa’a.

—Ku shiga link ɗin ƙasa dan shiga cikin ajinmu.

https://chat.whatsapp.com/EJhaCHarR3MHUndk3aTIhy

👆👆👆👆👆

Kuyi share domin wasu su amfana

Mun gode !

  1. https://chat.whatsapp.com/EJhaCHarR3MHUndk3aTIhy