Skip to content
Home » Sana'o'i » Page 8

Sana’o’i

BAYANI AKAN YADDA AKE SAYAYYA A HAUSAWA SITE

BAYANI AKAN YADDA AKE SAYAYYA A HAUSAWA SITE Assalamu Alaikum Sunana Ibrahim Buhari mawallafin Wannan Website wadda muka samata Suna Hausawa site Mun Kirkiro ta ne domin  taimakawa Al`ummar Hausawa ta hanyar yimasu Baya nai Akan wasu sana`oi da Kuma yadda Za`su  Farasu, To bama Sana`oi kadai muke Koyawa a Ciki a Akwai Fannin Kimiyya da Fasala da ma Suransu, Muna Godiya Akan yadda Al’umma suke bada Hadin kai wajen cigaban shafin dalin dubban… Read More »BAYANI AKAN YADDA AKE SAYAYYA A HAUSAWA SITE

Man Gashi: Yadda Zaka Fara Kasuwancin Hada Man Gashi ko man kitso

Man Gashi: Yadda Zaka Fara Kasuwancin Hada Man Gashi ko man  kitso   Assalamu Alaikum Jama’a a yau ma muna tare da wani sabon kasuwancin inda zamu koya yadda ake hada man gashi ko kuma man kitso na saidawa in dai ba’a manta ba a baya mun koya yadda ake fara kasuwancin man shafawa inda mukai bayani gamsashe a kan sana’ar.… Read More »Man Gashi: Yadda Zaka Fara Kasuwancin Hada Man Gashi ko man kitso

Yadda Ake Fara Kasuwancin Gurguru mai madara

Yadda Fara Kasuwancin Gurguru mai madara   Assalamu Alaikum, Gurguru dai kama4r yadda aka sani cewar wani nauin abinci ne na kayan kwalam wanda har alummar hausawa suna cinsa.  A dalilin haka ne a yau muka ga akwai bukatar mu kawo ma mai karatu cikakken bayani akan kasuwancinsa da kama daga yadda ake hada shi har ma da saidawa. A baya dai mun koya yadda ake hada Alkaki , Yadda ake Hada Fanke , Yadda Ake Hada Cake da Sauransu Amma kafin mu shiga a bayanin kasuwancinsa yana da kyau muyi tsokaci a kan sa da nau’insa wata kala nawa ya rabu.  … Read More »Yadda Ake Fara Kasuwancin Gurguru mai madara