Rubuta Post: Yadda ake Rubuta Post a Website din Blogger
Rubuta Post tabbas na daya daga cikin abubuwa masu amfani sosai a blog idan ba’a manta ba a baya mun Yi magana akan… Read More »Rubuta Post: Yadda ake Rubuta Post a Website din Blogger
Rubuta Post tabbas na daya daga cikin abubuwa masu amfani sosai a blog idan ba’a manta ba a baya mun Yi magana akan… Read More »Rubuta Post: Yadda ake Rubuta Post a Website din Blogger
A yanzu kusan Wayoyi sun Yi yawa akwai su kala kala Amma dai duk da yawansu Smart Phone irin su Android sun fi… Read More »Yadda ake Sayen Wayar Android Mai Inganci wadda zaka Saya ta Amfaneka
Maganar mu ta yau shi ne yadda zaka yi login ko ka samu damar bude Email din ka a wayar Android din… Read More »Yadda ake login din Email ko Gmail address a cikin wayar Android ta hanyar amfani da Gmail App
Tabbas bude Email Yana da amfani sosai musamman ma ta yadda zamani ya cigaba, a cikin wannan post din zamu Yi magana… Read More »Yadda ake Bude Email Address a waya ko Kuma a Computer – Bude Gmail Account ko Kuma Bude Email Address a cikin steps masu sauki
yadda zaka aje photon wayar ka na memory har abada ko ba wayar To a cikin wannan post din zamu yi magana ne akan yadda… Read More »yadda zaka aje photon wayar ka na memory har abada ko ba wayar
Yadda ake yin browsing a computer Assalamu alaikum, yau post din mu inshallahu zamu yi magana ne akan yadda ake browsing a cikin computer a ciking steps masu sauki,amma kafin mu cigaba zamu dan yi bayani wa mai karatu game da browsing da yadda ake browsing dama wadanne abubuwa ne ake browsing da su na naurar lantarki. kuma wadanne software ce wadda ake amfani da ita a wajen browsing don nema labari ko ilimi a cikin yanar gizo ta hanyar amfani da naurori na zamani. To da farko ga abubuwan da zamu fara bayani akan su kafin mu tafi ga taken wannan post akan yadda ake browsing acikin computer koko yadda zaka iya browsing a cikin computer din ka da ka saya akwa bayani akan yadda zaka sayi computer kana iya dubawa. Menene Browsing? To domin amsa wannan tambaya zan iya cewa shi dai browsing yana nufin duba wani abu ko zakulo wani abu wadda kalmar browsing kalma ce ta turanci wadda take nufin nemo ko nema ko kuma a verb ana nema wato aiki. To idan muka kalli a yanda yanzu alumma suke kallonn ko suke nufi da ita shine nemo wani abu ayanar gizo ko nemo wani labari ko alamari a cikin yanar gizo. Wanada ana samun wadannan abubuwa a cikin website kamar wannan misali hausawa site. karanta: Gamsasshen Bayani… Read More »Yadda ake yin browsing a computer