Yadda zaka fara Sana’ar Saida Data

Kananun sana’oi masu saukin yi na da yawa musamman ga dalibai da kuma wanda yake neman na dogaro da kai, wanda daya daga cikinsu ita ce sana’ar saida data wato data reselling a turance. To a cikin wannan post din namu na yau inshallahu zani yi maka bayani dalla dalla akan yadda zaka far wannan … Continue reading Yadda zaka fara Sana’ar Saida Data