Maganin Kurajen Fuska ga Mata da Maza

Kuraje a fuska basu da dadi musamman ace suna da yawa sukan canza ynayin fuskar mutum namiji ne ko kuma mace ta yadda kusan har kyan shi ma yana raguwa. A cikin wannan post din zamuyi magana akan kurajen da suke addabar mutane a fuska wanda a trurance ake cemasu pimples da kuma hanyoyin da … Continue reading Maganin Kurajen Fuska ga Mata da Maza