Python: Koyon Yaren Computer na Python
Python sanannen yaren shirye-shirye ne wanda aka sani da saukin, iya karantawa, da iyawa. Ga wasu dalilan da yasa Python ke da mahimmanci da kuma abubuwan da zaka iya kirkirawa…
Python sanannen yaren shirye-shirye ne wanda aka sani da saukin, iya karantawa, da iyawa. Ga wasu dalilan da yasa Python ke da mahimmanci da kuma abubuwan da zaka iya kirkirawa…
Sana’ar zane zane na abubuwan da ake design dinsu na daya daga cikin sana’oin zamani da ake samun kudi da su sosai saboda yawan abubuwan da ake yi na irinsu…
Samun kudi online wani abu ne wanda yanzu mafi yawan mutane sukeyi musamman ma turawa wanda a kasashensu suka cigaba wannan ya faru ne duk dai sanadiyyar zuwan Internet. Ita…
Android application yanzu kusan duk bubuwn da muke yi a cikin waya babu wanda za'a ce bai hada da amfani da Apps ba don harkokin mu na yau da kullum…
Shin ka taba tunanin yadda Video Games suke yadda ake hada Games da Kuma ya kasuwar su take a fadin duniya, tabbas kau games suna samun kudi sosai a fadin…
Ana yawan yimani magana akan computer da abubuwan da suka shafe ta shi yasa a yau nazo da wani abu wanda zai amfane mu wanda shine formate na file a…