Yadda Ake Haɗa Man Gyada
A yau, man gyada yana daga cikin muhimman man girki da ake amfani da su a kusan kowanne gida a Najeriya da sauran ƙasashen Afirka. Tun daga dafa shinkafa, miya,…
A yau, man gyada yana daga cikin muhimman man girki da ake amfani da su a kusan kowanne gida a Najeriya da sauran ƙasashen Afirka. Tun daga dafa shinkafa, miya,…
A Najeriya, ana amfani da Lambar Shaidar Haraji (Tax Identification Number – TIN) domin gane mutum ko kamfani a tsarin biyan haraji. Wannan lamba ce ta musamman da Hukumar Haraji…
Huldar kasuwanci, wato Partnership a Turance, wata hanya ce ta gudanar da harkokin kasuwanci wadda mutane biyu ko fiye suke haɗa jari, ƙwarewa, lokaci, da tunani domin gudanar da kasuwanci…
A duniyar yau da ke ta sauyawa cikin sauri, sana’o’in hannu suna taka muhimmiyar rawa wajen ƙarfafa tattalin arzikin matasa da mata a ƙasarmu. Daya daga cikin sana’o'in da ke…
Tabbas talla na da matuƙar mahimmanci wajen haɓɓaka kasuwanci wanda tana saurin maida ƙaramin kasuwanci zuwa babba, a mafi yawancin kasuwancin da ake yi a zamanin yazu waɗanda suka fi…
Shin ko ka cewa kana gida Nigeria, Niger ko kuma cikin kaarka zaka iya zuba jari a cikin kamfunnan da ke america cikin dan karamin lokaci kuma ka samu kudi…