Maganin Yara: Yadda Ake Gane Abin da Ke Damun Yara
Yara ni’ima ne daga Allah, kuma kula da lafiyarsu nauyi ne da ya rataya a wuyan iyaye da masu rainonsu. Sau da yawa yara ba sa iya faɗin abin da…
Yara ni’ima ne daga Allah, kuma kula da lafiyarsu nauyi ne da ya rataya a wuyan iyaye da masu rainonsu. Sau da yawa yara ba sa iya faɗin abin da…
Basir, wanda ake kira a likitanci da sunan Hemorrhoids, wata cuta ce da ke shafar jijiyoyin jini na ƙasan hanji da bayan gida. Wannan yanayi na iya faruwa a duk…
Cutar ulcer wata irin matsalar lafiya ce da ke shafar hanji ko ciki, inda ruwan acid na ciki ke cizawa ko cinye bangon ciki har sai ya haifar da raunuka.…
Tari da mura na daga cikin cututtukan da suka fi yawaita a cikin al’umma, musamman a lokutan damina ko lokacin sanyi. Mutane da dama suna fama da waɗannan matsaloli, kuma…
Ciwon Sickler ciwo ne wanda muatne da yawa suke fama da shi afadin africa musamman a kasashe irinsu Nigeria, India da kuma wasu sassa na kasar Ameriaca. Ciwo ne wanda…
Kur-kur yana daya daga cikin kayan kamshin da ake yawan amfani da su wanda yake kama da citta, abu ne wanda aka dade a fadin duniya ana amfani da shi…