You are currently viewing Amafanin Kur-Kur a JIkin Mutum

Amafanin Kur-Kur a JIkin Mutum

Kur-kur yana daya daga cikin kayan kamshin da ake yawan amfani da su wanda yake kama da citta, abu ne wanda aka dade a fadin duniya ana amfani da shi sosai saboda yanayin yadda yake inganta lafiya a fannin girki kuma yasa shi yayi kamshi da kyau sosai.

amfanin kurkur a jiki

Amfanin Kur-Kur

Kur-kur dai yana da matukar amfani kamar yadda masana sukayi bincike kuma ga wasu daga cikin muhimman amfaninsa ga lafiyar jikin mutuma da yake yi kamar haka.

  • Yana taiamakawa wajen magance cancer
  • yana taiamakawa wajen rage ciwon suga
  • yana taimakawa tare da inganta fatar jikin mutum
  • yana rage ko kawar da yawan damuwa a jikin mutum
  • yana magance ko kawar da ciwon zuciya a jiki

Karanta:

Abubuwan da ke Gyara Fata tayi Laushi da Sheki

Kunun Karin Kiba na Sabaya da Yadda Ake Yinsa

Author Profile

Ibrahim Buhari
Ibrahim Buhari