Ciwon ciki da daya daga cikin ciwuka da aka dade ana yinsu a duniya kuma kala-kala ne ne ya danganta akwai na sanadiyyar rashin narkewar abinci, akwai ciwon cikin mata, akwai Ciwon cikin mata dama sauransu.
To Inshallahu a cikin wannan post din zamu yi magana akan maganin wanda yake da alaka da dauda ko kuma general matsala wadda za’a fara samun taimakon gaggawa idan ta yi kamari, in kuma karama ce inshallahu za’a samu sauyki ba da dadewa ba.
Table of Contents
Minenen Ciwon Ciki?
ciwon ciki ciwo ne da ya yake kama mutum a tsakanin kirjinsa da kuma saman mararsa wanda zaka ji sassan jiki yana yana kullewa tuka da kuma, zafi.
hakan yana haddasa amai, zufa da kuma nishi mai wahala kuma ya danganta ga yadda ya kasancew saboda akwai wanda gaba ta cikin ciki ce take da matsalar kamar irinsu anta da kwada.
Akawa kuma wanda abincxin da aka ci ne ya gaza narkewa da wuri musamman kamar kitse da kuma abubuwa na proteins kamar su nama kifi da saueransu.
Shiyasa ake son yawan shan ruwa bayan anci abinci a sha da yawa bama in an gama ba kawai ko haka nan yana magani kamar yadda muka yi magana a baya.
Karanta: Amfanin Yawan Shan Ruwa 6 ga Lafiya da Yakamata a Sani
Illolin da Ruwan Sanyi yake da Su a Jikin Mutum
Alamominsa
Ga wasu daga cikin muhimman alamomin da suke nuna ciwon ciki wanda akawi kanana da manya idan suka kirmama ana son a yi gaggawar tafiya wajen likita donin sanin hakikanin minene.
- Kumburin ciki
- Amai
- Zufa
- Kullewar cikin gefe ko tsakiya
- Nishi sama sama
- rashin natsuwa
Karanta: Maganin Ulcer: Yadda zaka magance gyanbon ciki ulcer Babba da karama
Hanyar Magance Ciwon ciki ta gargajiya
Ta hanyar Zuma
Akwai magunguna da dama na ciwon ciki amma mai saurin yi a jikin mutum mutum gas shina ta hanyar amfani da zuma a matsayin magani.
Zuma abu ce mai matukar amfaani a jikin mutum tana magance masa cututtuka da dama na ciuki dana waje wanda aka kirata a cikin Qur’ani amatsayin abun waraka ga mutane.
Karanta: Amfanin Zuma 10 ga Jikin dan Adam
To mtsalar ciwon ciki wadda musamman rashin digestion ne tana saurin warkewa cikin ikon Allah nan take, yadda za’a yi shine za’a same ta a tabbata tatatta ce ce mai kyau sai a sha cokali kamar biyu haka safe da rana.
Idan kana bukata kana iya kara hadawa da habbatus saauda dom in itama antibiotic ce a rika cakudewa ana sha inshallahu za’a samu sauki.
Kuma su biyun nan mutum ya rika aje su a cikin gidansa a mtsayin tyaimakon gaggawa idan rashin lafiya ta zo, wanda ciwon ciki ya rika damunsa kusan ya zama dabi’a ya yawaita shansu da safe da kuma kafin ya kawanta bacci.
Karanta:
Ta hanyar Citta
Citta ma nada matukar amfani wajen magance lalurar ciwon ciki da kuma ciwuka da suka hada da ciwon sanyi da sausu, tana taimakawa wajen kare mata masu juna biyu yin amai.
Ana son yawan sa ta a cikin shayi da kuma abinci hakan cikin ikon Allah tana magance ciwon ciki kuma tana kara gyra cikin ta hanyar kashe kwayoyin cututtka da suke damun cikin.
Karanta: Maganin Tari da Mura da sanyin Maza da Mata
Author Profile
Latest entries
- UncategorizedAugust 16, 2024YADDA AKE HADA WEBSITE A KYAUTA DON BUNKASA KASUWANCI
- KasuwanciAugust 16, 2024Kasuwancin Saida Gidaje da yadda ake Samun Kudi da shi
- KasuwanciAugust 16, 2024kamfanin Biredi da yadda ake kasuwancinsa
- KasuwanciAugust 16, 2024Bayani akan Bude Kamfani domin dogaro da kai
Pingback: Kamshin Girki: Abubuwa 10 da Ke Sa Kamshi da Dandanon Girki da Kuma Kyansa - Hausawa Site