Skip to content
Home » Kasuwa

Kasuwa

KoBarka da zuwa Kasuwar 

 🤩Hausawasite.com.ng🤩

A wannan shafi za’a iya samun kaya masu inganci da rahusa wadanda za’a iya saye daga kowace state kake zamu iya kai maka kaya inshallah a cikin sauki inda muke da direbobi wadanda suke Kai kaya a fadin Nigeria

Kayan da muke da su a halin yanzu

**     SA’AH COUTURE     **
Sa’ah couture company ne daya shahara wurin yimaku dinkakkun zannuwan gado (bedsheets) ‘yan yayi kala-kala cikin sauki da rangwame da rahusa, wadanda suka hada da masu pillow 2,masu pillows 5 dasauransu, Abubuwan da company namu yakeyi sun hada da:-

1~sayar da dinkakkun zannuwan gado (bedsheets)2~sayar da kayan dinkin bedsheets din3~sayar da daddaya  1 ko sari4~zaku iya bayarda kayanku mu dinka maku 5~muna bada pacentage % ga wanda yakawo mana customers6~sannan muna aika kayanmu ako Ina kake acikin gida (Nigeria) harma da ketarenta (insha Allah).  Zaku iya tuntubarmu ta 📱 +23409060814631Ko kuma ta email namu, saadiyyabuhari@gmail.com. Muna maraba da kowa da kowa 
Sabulun Wanki katan- katan Ga masu Sari A kan Rangwame da Rahusa

 Ga masu Bukatar Kayan Hadin Man Shafawa ko na sabulu suna iya tuntubarmu ta number waya ko Email.

 Domin Shiga sabon Lesson Dinmu na Digital marketing ana iya Tuntubarmu shima.wanda Ana koyon yanayin kasuwancin online ne a cikin shi ga lambar waya nan a hoton da Email.

  3. Game bukata Yana iya tura mamu Email ko ya Kira ta Waya:

Email address
fasahaltd@gmail.com
Phone number
+2349037157675