Skip to content
Home » Gyaran Fata: Abubuwan da ke Gyara Fata tayi Laushi da Sheki

Gyaran Fata: Abubuwan da ke Gyara Fata tayi Laushi da Sheki

Gyaran fata abu ne mai gyau wanda kowane mutum yana son ya kasance fatar shi har kullun lafiya lau take ba tare da fuskantar wasu matsaloli ba musamman ma a fannin fuska.

Mutane da yawa suna tambaya ya ake gyran fata ko kuma ya zan gyara fuska ta tayi kyau da sauransu. A dalilin haka ne a wannan post din namu na yau inshallahu zamu yi magana akan wasu muhimman abubuwan da suke taimakawa wajen gyara fatar mutum idan ana yawan amfani da su.

gyran fata da fuska tayi fari tayi shekif

Kayan Gyaran Fata

  • Zuma
  • Ganyen magaryaa
  • Zaitun
  • Karas
  • waken suya
  • Green tea

 

Karanta: