You are currently viewing Ruwan Sanyi: Illolin da Ruwan Sanyi yake da Su a Jikin Mutum

Ruwan Sanyi: Illolin da Ruwan Sanyi yake da Su a Jikin Mutum

Ruwan sanyi ko shakka babu yana da illoli sosai da yake da su a cikin jiki wanda shi yasa musamman mutanen china basa son yawan ba mutanen su ruwan sanyi suna sha.

A cikin wannan post din na yau zamu yi magana akan wasu daga cikin muhimman illolin da yake haddasawa a cikin jikin mutum.

illar ruwan sanyi

Wane Irin Ruwan Sanyi?

Ruwan sanyi yana iya kasuwa a zamanin yanzu kusan zuwa gida biyu akwai na tulu da kuma na zamani wanda adaga fridge yake dukansu suna yin sanyi.

Amma kusan ruwan fridge yafi illi sosai saboda shi yana yin sanyinsosai wanda har ma ya kaia matakin kanakara, wanda a hakan ne zaka ga wasu suna shan kankarar hakanan.

Wannan halin na shan ruwan sanyi babu gairi babu dalili ko kadan barana ce yake kawowa a lafiya kuma yana haifar da yawan kasala a jikin mutum, kaji baka da karfin aiki, wannan abu ne duk wanda yasaan ruwan sanyi yasan yana haifar da kasala ko shakka babu.

karanta: Amfanin Zuma 10 ga Jikin dan Adam

Maganin Kurajen Fuska ga Mata da Maza

To abunda zaka fara kula da shi kafin a tafi ko ina shina da ka gama shan ruwan sanyi mi kake fara ji a jikinka zakaji kana fara kakin majina da like maka a makogoro, to bama wannan kawai ba akwai illoli da dama ga kuma wasu daga cikinsu kamara haka.

Karanta:  Maganin Hawan Jini: Hanyoyi 5 Masu Amfani Domin Magance Hawan jini

Maganin Yawan Kasala a Jiki

Abubuwan da Yake Haifarwa

Wadannan suna daga cikin abubuwan da yawan shan ruwan sanyi yake haifarwa a cikin jikin mutum wanda musammam idan ba jikinka yana bukatar sanyinn ba ka sha.

  • Ciwon sanyi
  • Yakan janyo ma mutum lamonia idan yayi yawa
  • Kara yawan majina
  • Yawan kasala
  • Rashin saurin narkaar da abinci
  • Ciwon kai
  • Ciwon makogoro
  • Janyo ma mutum mura da tari

Karanta: Maganin Tari da Mura da sanyin Maza da Mata

 

 

Author Profile

Ibrahim Buhari
Ibrahim Buhari