Hanyoyi 5 na Juya Kudi da Suke da Riba mai Yawa
Kudi abu ne wanda idan mutum yana da su akwai bukatar ya tsaya a mafi yawancin lokutta yayi tunanin wane irin kasuwanci zai yi da su. Domin ba kawai haka…
Gyaran Waaya: Yadda ake Fara Sana’ar Gyaran Waya
Ita wannnan sana'a ta gyaran waya abu ce mai matukat amfani wadda yanxu ake bukatar ta sosai saboda kowa a yanxu yana da waya kuma wayoyin da wuri suke saurin…
Talla: Muhimmancin Talla da Kuma Gudummuwar da ta ke ba Kasuwanci
Tabbas talla na da matuƙar mahimmanci wajen haɓɓaka kasuwanci wanda tana saurin maida ƙaramin kasuwanci zuwa babba, a mafi yawancin kasuwancin da ake yi a zamanin yazu waɗanda suka fi…
Yadda Zaka Samu Kudi a Wayarka ta Hanyar Zuba Hannun Jari a Kamfanoni
Shin ko ka cewa kana gida Nigeria, Niger ko kuma cikin kaarka zaka iya zuba jari a cikin kamfunnan da ke america cikin dan karamin lokaci kuma ka samu kudi…
Sana’ar Communication da Abubuwan da Suka Shafe ta
Sana'ar communication tana daya daga cikin sana'oin zamani da suka zo daga baya wanda a da cen ba sana'oin gargajiya bane, kuma lokacin yanzu din ma da aka same su…