Magungunan da habbatussauda keyi a jikin dan adam
Habba na daya daga cikin mafi anfanin kwaya dake taka rawa wurin kiwon lafiyar dan adam, duba da irin sinadaran da take dauke dasu. Habba na daya daga cikin magungunan…
Habba na daya daga cikin mafi anfanin kwaya dake taka rawa wurin kiwon lafiyar dan adam, duba da irin sinadaran da take dauke dasu. Habba na daya daga cikin magungunan…
Tabbas ciwon anta ciwo ne Wanda Ke kama Dan adam, kuma wannan ciwo yanada hadarin gaske domin Yakamata dukkaninmu musan alamominshi dakuma maganinshi. Toh dafarko dai zamu fara sanin alamunshi…
Kankana tana daga cikin yayan marmari wanda bahaushe ya dade yana amfani da su yana sha kuma tabbas suna da amfani ga lafiyar mutum kama da kara karfi ga maza…