SANA’O’IN DA KASUWACIN DA MATA ZASU IYA YI GIDA SU SAMU KUDI
A yau, mata da yawa suna neman hanyoyin samun kudaden shiga ba tare da barin gidajensu ba. Yin kasuwanci a gida yana ba mata damar yin aiki tare da kula…
A yau, mata da yawa suna neman hanyoyin samun kudaden shiga ba tare da barin gidajensu ba. Yin kasuwanci a gida yana ba mata damar yin aiki tare da kula…
Koyon sana'a yana da matukar amfani ga rayuwar dan Adam saboda dole ne mutum yayi kokari yaga wane abu ne zai yi domin ya dogara da kansa na daga cikin…
Ita wannnan sana'a ta gyaran waya abu ce mai matukat amfani wadda yanxu ake bukatar ta sosai saboda kowa a yanxu yana da waya kuma wayoyin da wuri suke saurin…
Sana'ar communication tana daya daga cikin sana'oin zamani da suka zo daga baya wanda a da cen ba sana'oin gargajiya bane, kuma lokacin yanzu din ma da aka same su…
Sana'ar Dinki tana daga cikin sana'oi'n hannu na zamani wanda ake samun kudi da sy sosai musamman a nan kasar hausa idan akace lokacin bukukuwan sallah sun matso lokacin kowa…
Ga wadanda suke zaune kauye yanayin kasuwancin su da kuma sana'oin da suke yi yana bambamta da birni ko kuma babban gari. saboda yanayin yadda mutane suke zaune a wadannan…