Abincin Hausawa: Ire-Iren Abincin Gargajiya na Hausawa
A yau zamu yi magana Akan nau’ikan abincin Hausawa na gargajiya wanda tun da dadewa ana cinsu a kasar hausa wanda wasu daga cikin abincin gargajiya na hausawa har yanzu…
A yau zamu yi magana Akan nau’ikan abincin Hausawa na gargajiya wanda tun da dadewa ana cinsu a kasar hausa wanda wasu daga cikin abincin gargajiya na hausawa har yanzu…
Mace dole saida girki, kuma shi kansa iyawa ne, shin kina sa kayan kamshi na girki wanda zasu kara dandanon girki da kuma gyara launinsa, idan ba haka ba to…
Uwargida dafarkode zaki tanadi kayan hadinki kamar haka: Kayan Hadin koda Koren tattasai Jan tattasai Manja Albasa Tarugu Gishiri Citta Karas Bell pepper Scotch bonet pepper Yadda ake hadawa Da…